Jump to content

Gundumar Sanatan Neja ta Arewa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Gundumar Sanatan Neja ta Arewa
zaben sanatoci
Bayanai
Ƙasa Najeriya
Wuri
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jihohin NajeriyaJihar Neja
Neja a najeriya

Gundumar Sanatan Neja ta Arewa wanda aka sani da kashi na 3 a ɓangaren siyasar Jihar Neja (Zobe C). Shelkwatar ta tana garin Kontagora, Aliyu Sabi Abdullahi shine wanda yake wakiltar wannan yaki a zauren Majalisar dattijan Najeriya bayan ya lashe zaɓe a shekara ta 2015 da kuma shekarata 2019 wannan ya bashi damar wakiltar yankin har sau 2.[1][2] Wannan Gundumar tanada ƙananan hukumomi guda 8 haɗu kamar haka:

  1. Ƙaramar Hukumar Kontagora
  2. Ƙaramar Hukumar Mariga
  3. Ƙaramar Hukumar Agwara
  4. Ƙaramar Hukumar Borgu
  5. Ƙaramar Hukumar Magama
  6. Ƙaramar Hukumar Mashegu
  7. Ƙaramar Hukumar Rijau
  8. Ƙaramar Hukumar Wushishi

Jerin Sanatocin da suka wakilci yankin

[gyara sashe | gyara masomin]
Sanata Jam'iyya Shekara Jamhuriya
Nuhu Aliyu Labbo PDP 1999 - 2011 4th

5th

6th

Ibrahim Musa CPC 2011 - 2015 7th
Aliyu Sabi Abdullahi APC 2015 - Mai ci yanzu 8th

9th

  1. "Senate spokesman, Sabi, returns, as APC sweeps Niger NASS polls". The Sun Nigeria (in Turanci). 25 February 2019. Retrieved 16 January 2022.
  2. Usman, Samson Atekojo (18 November 2019). "Senator Sabi defends hate speech bill, insists on death by hanging". Daily Post Nigeria (in Turanci). Retrieved 16 January 2022.