Jump to content

Gure, Najeriya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Gure, Najeriya

Wuri
Map
 10°19′09″N 8°22′52″E / 10.3192°N 8.3811°E / 10.3192; 8.3811
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jihohin NajeriyaJihar Kaduna
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci


Gure (endonym Gbiri ) ƙauye ne da ke ƙaramar hukumar Lere a kudancin jihar Kaduna a yankin Middle Belt a Najeriya . [1] Lambar gidan waya na yankin ita ce 811. [2] Yanayin zafin yankin zai iya yin ƙasa da kashi 23°C kuma har zuwa 32°C, [3] na ma'aunin selshiyos, tare da mita 910. Garin na kusa da ƙauyen Kahugu. [4]

  1. "Gure, Gure Kahugu, Lere, Kaduna State, Nigeria". mindat.org. Retrieved May 24, 2024.
  2. "Post Offices- with map of LGA". NIPOST. Archived from the original on 2009-10-07. Retrieved 2020-09-24.
  3. "Gure: Today's Forecast". Weather Crave. Retrieved May 24, 2024.
  4. "Gure". YR. Retrieved May 24, 2024.