Gurji

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Gurji
kayan miya, fruit vegetable (en) Fassara da kayan miya
Tarihi
Mai tsarawa Cucumis sativus (en) Fassara
photon Gurji Kore shar
Gurji

Gurji ko kuma kokwamba, ana kiran shi da turanci da cucumber yana daga cikin tsirrai na kayan lambu ko kuma kayan marmari wanda ake nomawa. Kuma ana haɗa salad da shi, wajen cin abinci, haka akan ci shi (gurji) ba tare da wani haɗi ba. Sai dai ba ko ina ake noman shi ba, kuma da yawa daga cikin mutane basu san amfanin gurji ba.

Amfanin Gurji[gyara sashe | gyara masomin]

Ga kaɗan daga Amfanin gurji ya hada da

  1. Yana taimakawa jiki ya samu isasshen ruwa
  2. Yanada sinadarai masu gina jiki
  3. Yana rage ƙiba ko tumbi.
  4. Yana taimakawa wajen yaƙi da ciyyon suga (diabetes)
  5. Haka yana taimakawa wajen narkewar abinci da dai sauransu. [1][2]

Haka kuma Gurji ko kuma (cucumber) da turanci kenan yana maganin ciyyon ido, yana hana ciyyon ƙoda, yana maganin warin baki, yana maganin cutar sanƙarau, haka yana maganin gajiyar jijiyoyin jiki, da dai sauransu. [3] gurji yana sanya laushin fata da sheƙin fata. [4].

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Sani Abdulmuminu, Umaymah (11 April 2021). "Abu 8 na ban mamaki da gurji ke yi a jikin dan adam". BBC Hausa. Retrieved 29 June 2021.
  2. Daudawa Aliyu, Idris (27 February 2019). "Dalilai Biyar Da Za Su Sa Mu Rika Cin Gurji 'Cucumber'". leadership Ayau. Retrieved 4 July 2021.
  3. Ibrahim, Aminu (15 January 2020). "Amfani 10 da kukumba ke yi a jikin dan adam". legit hausa. Retrieved 29 June 2021.
  4. Olusegun, Mustapha (27 October 2017). "Amfanin Gurji A Fata". Aminiya. Retrieved 29 June 2021.