Haashim Domingo
Appearance
| Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
| Haihuwa | Cape Town, 13 ga Augusta, 1995 (30 shekaru) | ||||||||||||||||||||||
| ƙasa | Afirka ta kudu | ||||||||||||||||||||||
| Karatu | |||||||||||||||||||||||
| Harsuna | Turanci | ||||||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||||||
| Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
| Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga tsakiya | ||||||||||||||||||||||
| Tsayi | 172 cm | ||||||||||||||||||||||
Haashim Domingo (an haife shi a ranar 13 ga watan Agusta shekara ta 1995) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Afirka ta Kudu wanda ke taka Wasa a matsayin ɗan wasan tsakiya ga kulob din Botola Raja CA. [1]
Aikin kulob
[gyara sashe | gyara masomin]Ya buga wasansa na farko na kwararru a gasar Segunda Liga don Vitória Guimarães B a ranar 14 ga Fabrairu 2015 a wasan da suka yi da Atlético CP kuma ya ci kwallo a wasansa na farko. [2]
Ya rattaba hannu a kungiyar Mamelodi Sundowns ta Afirka ta Kudu kan yarjejeniyar shekaru biyar a watan Satumbar 2020.[3]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Haashim Domingo at Soccerway. Retrieved 3 October 2020.
- ↑ "Game Report by Soccerway". Soccerway. 14 February 2015.
- ↑ Ditlhobolo, Austin (26 September 2020). "Mamelodi Sundowns confirm signing of Goss, Domingo and Motupa". Goal. Retrieved 3 October 2020.