Habbatus Sauda
Appearance
| Habbatus Sauda | |
|---|---|
|
| |
| Scientific classification | |
| Kingdom | Plantae |
| Order | Ranunculales (mul) |
| Dangi | Ranunculaceae (mul) |
| Tribe | Nigelleae (mul) |
| Genus | Nigella (mul) |
| jinsi | Nigella sativa Linnaeus, 1753
|
| General information | |
| Tsatso |
black cumin (en) |





Habbatus Sauda wata ƙwaya ce baƙa da Hausa kenan. Habbatus Sauda tanada ɗinbin tarihi wadda tun zamanin Annabi. Muhammad (S A W) yace a cikin hadisin da Nana A'isha Allah ya ƙara yarda da ita, ta ruwaito {Cewa ita Habbatus Sauda magani ce ga dukkan cutuka sai dai mutuwa} Bukhari ne ya ruwaito wannan Hadisin. [1] Wato Mutuwa kaɗai ce Habbatus Sauda bata magani.
Haka akwai wani gwamna a tarayyar Nijeriya wanda yace yayi amfani da Habbatus Sauda wajen magance cutar korona. [2]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Husaini, Zakariyya (28 January 2007). "الحبة السوداء شفاء من كل داء". Islamway.net. Retrieved 28 June 2021.
- ↑ Ahmad Gambo, Abdurrahman (7 March 2020). "Habbatus sauda ce ta warkar da ni daga coronavirus-Gwamna". RFI Hausa. Retrieved 28 June 2021.