Hafiz Abubakar

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Simpleicons Interface user-outline.svg Hafiz Abubakar
Rayuwa
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa All Progressives Congress

Hafiz Abubakar mataimakin gwamnan jihar Kano ne daga watan Mayu a shekara ta 2015 (bayan Abdullahi Umar Ganduje) zuwa watan Agusta a shekara ta 2018 (bayan Nasiru Gawuna).