Jump to content

Hajara Usman

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Hajara Usman
Rayuwa
Sana'a
Sana'a ɗan wasan kwaikwayo
IMDb nm4177691

Hajara Usman Fitacciyar jarumar fina-finan Hausa ce, Hajara Usman an san ta da fitowa a matsayin uwa a fina-finan Hausa, Hajara Usman tayi shekara talatin dawani Abu tana fitowa acikin Fina finan Hausa, tun lokacin ana nunawa agidan talabijin.

Tayi hatsarin mota a shekara ta 2011 inda ta samu raunuka. da Hadarin da ya faru a akan hanyar ta’ ta zuwa Jos da kuma Kano akan hanyarta ta komawa Kano. A yanzun dai hajara Usman na cigaba da film kamar yadda takeyi a baya[1]

A wata hira da Hajara usman tace ta kwashe shekara 36 a harkar fim[2]Ga wasu daga cikin fina-finan nata;[3]

FilmShekara
Zuwa da kaiND
ZatonaND
TsintuwaND
YammaciND
Sa`ahND
Rigar mutunciND
Inda raiND
HannatuND
Gida da wajeND
Gida da wajeND
AlhiniND
Waraka2004
Zaman Gida2010
Dan Sarki2010
Muradi2011
Rabin jiki2011
Ukuba2012
Abu naka2012
Matar Jami`a2013
Mai Jego2013
Kanin Miji2014
Duniyar nan2014
Ba`asi2015
`Yar tasha2015
Daga Allah ne2015
`Yar mulki2016
Kalan Dangi
Nawwal
Larura (Series)2017
Alaqa (Hausa series)
  1. http://hausafilms.tv/actress/hajara_usman
  2. https://www.hausaloaded.com/2021/09/na-kwashe-shekarata-36-a-harkar-fim-cewar-jaruma-hajara-usman.html[permanent dead link]
  3. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2021-11-29. Retrieved 2022-07-18.