Jump to content

Hana Shiha

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Hana Shiha
Rayuwa
Cikakken suna هنا أحمد ذو الفقار شيحة
Haihuwa Berut, 25 Disamba 1985 (40 shekaru)
ƙasa Misra
Harshen uwa Larabci
Ƴan uwa
Abokiyar zama Ahmed Floukas (en) Fassara  (21 Oktoba 2018 -  ga Yuli, 2019)
Ahali Hala Shiha da Maya Sheiha (en) Fassara
Karatu
Harsuna Larabci
Sana'a
Sana'a jarumi
Imani
Addini Musulunci
IMDb nm1555723

Hana Shiha (an haifeta ranar 25 ga watan Disamba, 1980) yar wasan kwaikwayo ce ta Masar. Ta kammala karatu a Kwalejin Kimiyya da Fasaha da ke Masar, inda ta karanci wasan kwaikwayo da bayar da umarni. Ta fara aikinta a cikin jerin fitattun fina-finan "el bar el Gharbi" a shekara ta 2002 tun tana yarinya.[1][2][3][4]

Tarihin rayuwa

[gyara sashe | gyara masomin]
Hana Shiha

An haifi Hana Shiha ranar 25 ga watan Disamba shekarar alif 1980 a Beirut, [5] Lebanon ga dangin masu fasaha na Masar da Lebanon na 'yan'uwa mata 4: "Hala Shiha", "Maya Shiha" da "Rasha Shiha".

Mahaifin Hana, Ahmed Shiha, wanda sanannen mai zane-zane ne na Masar, da mahaifiyar Lebanon Nadia Zeitoun dukansu suna son zane kuma suna ganin ƙwarewa a can, sun ƙarfafa ƴaƴa mata 4 su zama masu kirkira, suna ɗaukar piano, darussan ballet tun suna yara. Hana ta kuma ƙaunaci karatu, ta gaji haka daga mahaifiyarta, ta gama karatun adabin Faransanci, Burtaniya da Masar, tana da shekaru 16.

NoYearFilm NameCredited AsNotes
12004Hob El-Banat ("Girls' Love")Ro'aya Mustafa Abu Hagar
22005Dars Khosousy ("Private Lesson")Gamila
32007Yetraba Fe Ezzo-
420077th st, of Happiness-
52008ayam el ro3b wel hob (Days of love and thunder )
62010Musharaffa (A man of this era)Dawlat
72011Sharea Abdel AzizLobna
82012Taraf TaletGigi
92013Moga HarraNoussa
102014Before The SpringSara
112014El saba3 WasayaEm.Em
122015El Ahd : El kalam El MobahSegag
132015El Beyut AsrarWalaa
142015Before the Summer Crowds[6]SaraChosen for her creativity and genuine performance, Mohamed Khan chose her to star his new feature film
  1. "Tripoli Film Festival to screen Before the Summer Crowds, honour actress Hana Shiha - Film - Arts & Culture - Ahram Online". english.ahram.org.eg (in Turanci). Retrieved 2018-01-24.
  2. "'Before the Summer Crowds' to screen at the Dubai Film Festival". Al Bawaba (in Turanci). 2015-11-24. Retrieved 2018-01-24.
  3. "Hana Shiha". IMDb. Retrieved 2018-01-24.
  4. "Hana Shiha - Actor - Filmography, photos, Video". elCinema.com (in Turanci). Retrieved 2018-01-24.
  5. هنا شيحة-بروفايل
  6. "Tripoli Film Festival to screen Before the Summer Crowds, honour actress Hana Shiha - Film - Arts & Culture - Ahram Online". english.ahram.org.eg (in Turanci). Retrieved 2017-09-14.

Hanyoyin Hadi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]