Happiness Okafor

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Happiness Okafor
Rayuwa
Haihuwa Delta
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a sport cyclist (en) Fassara
Template:Infobox biography/sport/cycling

Happiness Okafor ta kasance ƙwararriyar ƴar wasar tseren keke ta Najeriya.[1] Ta samu lambar zinare a lokacin da ta wakilci Najeriya a gasar tseren keke na zamani na mata tare da Rosemary Marcus, Glory Odiase, da Gripa Tombrapa a gasar All-Africa Games 2015 a Congo Brazzaville.[2]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Kwafin ajiya" (PDF). Archived from the original (PDF) on 2017-10-11. Retrieved 2023-03-29.
  2. https://www.premiumtimesng.com/sports/more-sports-news/189801-all-africa-games-team-nigeria-wins-third-gold-medal.html