Hari a Kwalejin Kimiyya da Fasaha ta Tarayya, Mubi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Infotaula d'esdevenimentHari a Kwalejin Kimiyya da Fasaha ta Tarayya, Mubi
Iri aukuwa
Kwanan watan 1 Oktoba 2012
2 Oktoba 2012
Wuri Mubi
Jihar Adamawa
Nufi Makarantar Polytechnic ta Gwamnatin Tarayya, Mubi
Adadin waɗanda suka rasu 25
Perpetrator (en) Fassara Boko Haram

A daren ranar 1 da 2 ga watan Oktoban shekarar 2012, wasu gungun ƴan bindiga sun kai hari a Kwalejin Kimiyya da Fasaha ta Tarayya, Mubi, jihar Adamawa, da ke a gabashin Najeriya, inda suka kashe aƙalla maza 25.[1][2] Maharan sun yi amfani da bindigogi da adduna wajen kashe dalibai 22 da wasu mutane 3. [1] [2]

An kuma kai wasu manyan hare-hare a Mubi a shekara ta; 2014, 2017 da kuma 2018.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. 1.0 1.1 "Hunt for student killings suspects". Al Jazeera (in Turanci). Retrieved 2022-01-14.
  2. 2.0 2.1 "Federal Polytechnic Mubi students killed in Nigeria". BBC News (in Turanci). 2012-10-02. Retrieved 2022-01-14.