Harshen Moro (Nigeria)
Harshen Moro | |
---|---|
Default
| |
Lamban rijistar harshe | |
ISO 639-3 | – |
Moro | |
---|---|
Mutum | ɔdaneMoro |
Mutane | waniMoro |
Harshe | ina-Moro |
Moro harshe ne na Gabashin Kainji na Nijeriya na ƙungiyar Shammo
Rarrabawa[gyara sashe | gyara masomin]
Ana magana da Moro a jihohin Plateau, Bauchi, Kaduna, da Kano. Akwai kauyuka kusan 20, wadanda su ne: [1]
- Kauye a Toro LGA, Bauchi State : Danka, Dankarau, Doka Limoro, Falingu, Girya, Pindel, Yada Bongo
- Kauyuka in Kauru LGA, Kaduna State : Kauru Taru, Kuzuntu
- Kauyuka a Lere LGA, Kaduna State : Lezuru, Marmara, Sabon cini
- Kauyuka a karamar hukumar Doguwa, Jihar Kano : Lemu, Nasarawa
- Villages in Bassa LGA, Plateau State : Abubu, Bishen kafe, Gitu, Gondoŋ, Kabake, Katirbi, Kazongo, Legeng, Orade, Ɔkɛma, Ɔsɛ, Rema
Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]
- ↑ Blench, Roger. 2021. Introduction to the Shammɔ peoples of Central Nigeria.