Haruna Maitala

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Haruna Maitala
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya

11 ga Yuni, 2019 - 2 ga Afirilu, 2021 - Musa Agah Avia (en) Fassara
District: Jos North/Bassa
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya

2019 - 2023
District: Jos North/Bassa
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya

5 ga Yuni, 2007 - 6 ga Yuni, 2011
District: Jos North/Bassa
Rayuwa
Haihuwa 1954
ƙasa Najeriya
Mutuwa 2 ga Afirilu, 2021
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa All Nigeria Peoples Party

Haruna Maitala (ya rasu 2 ga watan Afrilu 2021) ɗan siyasan Najeriya ne. Ya kasance dan majalisar wakilai mai wakiltar mazabar Jos ta Arewa/Bassa, a matsayin dan jam'iyyar All Progressives Congress.[1]

A shekarar 2021, ya rasu ne a wani hatsarin mota da ya rutsa da shi a kan hanyar sa daga Abuja zuwa Jos.[2] Ya rasu tare da dansa da wasu mutane biyu. Musa Agah Avia ne ya maye gurbinsa a zaben fidda gwani.[3]

Duba kuma[gyara sashe | gyara masomin]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Rep. Maitala, son, 2 others die in auto crash". The Guardian. Retrieved 30 December 2021.
  2. "Lalong condoles family of late Haruna Maitala - P.M. News" (in Turanci). Retrieved 2022-03-29.
  3. Abimaje, Achor. "Has By-election Altered Political Equations On The Plateau?". Leadership. Retrieved 24 March 2022.