Jump to content

Hi Cousin!

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Hi Cousin!
Asali
Lokacin bugawa 1996
Asalin suna Salut cousin !
Asalin harshe Faransanci
Larabci
Ƙasar asali Faransa, Beljik, Luksamburg da Aljeriya
Characteristics
Genre (en) Fassara comedy film (en) Fassara
During 98 Dakika
Launi color (en) Fassara
Direction and screenplay
Darekta Merzak Allouache (mul) Fassara
Marubin wasannin kwaykwayo Merzak Allouache (mul) Fassara
'yan wasa
Other works
Mai rubuta kiɗa Safy Boutella (en) Fassara
Kintato
Narrative location (en) Fassara Faris
Tarihi
External links

Hi Cousim! ( French: Salut cousin! ) fim din barkwanci ne na Aljeriya a shekarar 1996 wanda Merzak Alouache ya jagoranta.[1] An zaɓi fim ɗin a matsayin shigarwar Aljeriya don baya da kyautar Mafi kyawun Fim ɗin Harshen Waje a Kyautar Kwalejin 69th, amma ba a yarda da shi a matsayin wanda aka zaɓa ba.[2][3]

  • Gad Elmaleh a matsayin Alilo
  • Messaoud Hattau a matsayin Mok (as Mess Hattou)
  • Magaly Berdy a matsayin Fatoumata
  • Ann-Gisel Glass a matsayin Laurence
  • Jean Benguigui a matsayin Maurice
  • Xavier Maly a matsayin Claude
  1. Sandra Brennan (2016). "Hi Cousin!". Movies & TV Dept. The New York Times. Baseline & All Movie Guide. Archived from the original on 9 March 2016. Retrieved 5 October 2015.
  2. Margaret Herrick Library, Academy of Motion Picture Arts and Sciences
  3. "39 Countries Hoping for Oscar Nominations". Academy of Motion Picture Arts and Sciences. 13 November 1996. Archived from the original on 9 February 1999. Retrieved 5 October 2015.