Hukumar Birnin Kaduna

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Hukumar Birnin Kaduna

Hukumar Babban Birnin Kaduna na daya daga cikin ,manyan hukumomin Kaduna guda uku a jihar Kaduna, Najeriya. Hukumar tana kula da kananan hukumomi 4 cikin 23 a jihar Kaduna, wato; Kaduna North, Kaduna South, Chikun and Igabi local governments. A shekarar 2021 ne aka kafa dokar da ta kafa hukumar babban birnin Kaduna. A da ana kiran hukumar da babban birnin Kaduna ne karamar hukumar Kaduna [1] bayan da aka mayar da birnin Kaduna a matsayin babban birnin jihar a shekarar 1937. Karamar hukumar wata halitta ce ta mulkin mallaka na Burtaniya don kula da haraji, samar da kayan amfanin gona da fitarwa zuwa Burtaniya. [2] Hakimin gundumar, Aminu Sambo ne ya fara jagorantar hukumar a shekarar 1937. Samuel Aruwan mai kula da babban birnin Kaduna a halin yanzu.

Hoton Hukumar Babban Birnin Kaduna na Peter Victor
Masu gudanarwa Shekaru a hidima
RG Adams 1956-1960
Umar Audi 1960-1961
Abubakar Kigo 1961-1963
Abubakar Umar 1963-1965
Abubakar Garba JA AbdulKadir 1965-1966
Abba Dabo Sambo 1966-1968
Sa'idu Barda 1968-1969
Shehu Sulaiman 1969-1970
Magaji Muhammad 1970-1975
Balarabe Mahmud 1975-1976
Ahmad Bakori 1976-1979
Muhammad Hafiz Bayero 2021-2023
Samuel Aruwan 2023 - kwanan wata

Nassoshi[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Empty citation (help)
  2. Empty citation (help)