Hukumar Kula da Zirga-Zirgar Ababen hawa ta Kano (KAROTA)
Appearance
Hukumar Kula da Zirga-Zirgar Ababen hawa ta Kano | |
---|---|
| |
Bayanai | |
Iri | ma'aikata |
Hukumar zirga-zirgar ababen hawa ta kano hukuma ce ta gwamnatin jihar Kano wacce aka kafa ta don sauya tsarin sufurin jihar da tabbatar da tsarin zirga-zirgar ababen hawa a cikin jihar Kano tare da rage hatsarurruka akan hanya.[1] [2] [3] [4]
Tarihi
[gyara sashe | gyara masomin]Hukumar kula da zirga-zirgar ababen hawa ta Kano (KAROTA) ko (AR5) hukuma ce ta kula da zirga-zirgar ababen hawa wacce tsohon Gwamnan Jihar Kano, Rabiu Kwankwaso ya kafa a shekara ta 2012 domin tsabtace hanyoyin ta hanyar tabbatar da masu amfani da hanyoyi a cikin jihar ta Kano sun bi doka.[5] [6] [7] [8]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ https://www.nigeriagalleria.com/Nigeria/States_Nigeria/Kano/Kano-State-Ministries-Agencies-and-Parastatals6.html
- ↑ https://www.sunnewsonline.com/kano-return-of-karota/
- ↑ Drugs worth N30m confiscated by KAROTA in Kano - Vanguard News
- ↑ KAROTA and the question of excesses | Dailytrust
- ↑ https://www.blueprint.ng/karota-and-the-people-of-kano-2/
- ↑ Kano traffic official killed while removing vehicle's number plate
- ↑ Traffic official drags steering with driver, causing fatal accident
- ↑ Scandal rocks Kano Sharia court, traffic agency | Premium Times Nigeria