Jump to content

Hussein El Shahat

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Hussein El Shahat
Rayuwa
Haihuwa Kairo, 21 ga Yuni, 1992 (33 shekaru)
ƙasa Misra
Harshen uwa Egyptian Arabic (en) Fassara
Karatu
Harsuna Larabci
Egyptian Arabic (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Egypt men's national football team (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Nauyi 68 kg

Hussein Ali Elshahat Ali Hassan ɗan kwallon Masar ne wanda ke buga wa ƙungiyar Al Ahly wasa a matsayin dan wasan gefe, yana iya buga wasan tsakiya na gaba.[1]

Aikin kulob

[gyara sashe | gyara masomin]

Elshahat ya bugawa Misr Lel-Makkasa daga shekarar 2014 zuwa shekara ta 2018, kafin ya koma Al Ain, inda ya lashe gasar UAE Pro League na 2017–18 kuma ya zo na biyu a gasar cin kofin duniya ta FIFA Club World Cup na shekarar 2018. Ya zura kwallo daya a wasan daf da na kusa da na karshe a wasan da suka doke Esperance Sportive de Tunis da ci 3-0.[2]A watan Janairun shekarar 2019, Elshahat ya shiga Al Ahly.[3] A ranar 4 ga watan Fabrairu 2021, ya ci wa Al Ahly kwallon nasara a wasan da suka doke Al-Duhail da ci 1–0 a gasar cin kofin kungiyoyin kwallon kafa ta FIFA na shekarar 2020 [4]

Ayyukan kasa da kasa

[gyara sashe | gyara masomin]

An kira shi ne zuwa tawagar kasar Masar a watan Agustan shekarar 2018, domin karawa da Nijar a wasan neman tikitin shiga gasar AFCON.