Ian Hudghton
Ian Hudghton | |||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
1 ga Yuli, 2014 - District: Scotland (en) Election: 2014 European Parliament election (en)
14 ga Yuli, 2009 - 30 ga Yuni, 2014 District: Scotland (en) Election: 2009 European Parliament election (en)
20 ga Yuli, 2004 - 13 ga Yuli, 2009 District: Scotland (en) Election: 2004 European Parliament election (en)
10 ga Yuni, 1999 - 19 ga Yuli, 2004 District: Scotland (en) Election: 1999 European Parliament election (en)
26 Nuwamba, 1998 - 10 ga Yuni, 1999 ← Allan Macartney (en) District: North East Scotland (en) | |||||||||||
Rayuwa | |||||||||||
Haihuwa | Forfar (en) , 19 Satumba 1951 (72 shekaru) | ||||||||||
ƙasa | Birtaniya | ||||||||||
Harshen uwa | Turanci | ||||||||||
Karatu | |||||||||||
Harsuna | Turanci | ||||||||||
Sana'a | |||||||||||
Sana'a | ɗan siyasa da Kamsila | ||||||||||
Wurin aiki | Strasbourg da City of Brussels (en) | ||||||||||
Imani | |||||||||||
Jam'iyar siyasa | Scottish National Party (en) |
Ian Stewart Hudghton (an haifeshi ranar 19 ga watan Satumba 1951). ɗan siyasan Scotland ne a ƙarƙashin jam'iyyar National Party (SNP) ɗan siyasa wanda shine Shugaban SNP daga 2005 zuwa 2020. Ya kasance ɗan Majalisar Turai (MEP) na Arewa maso Gabashin Scotland (1998-1999) kuma mazabar magajinsa; Scotland daga 1999 zuwa 2019.
Siyasa
[gyara sashe | gyara masomin]Hudghton ya shiga SNP a 1967. Ya kasance Kansilan Gundumomi na yankuna da kuma zababben shugaba na farko a Majalisar Angus bayan kafuwarta a 1995/6. Ya sami ɗan nasara a matsayin wakilin zaɓe na John Swinney da Allan Macartney.
Ɗan majalissa
[gyara sashe | gyara masomin]An fara zabanshi a matsayin ɗan Majalisar Tarayyar Turai a 1998, lokacin da ya lashe kujerarsa a zaben fidda gwani na Majalisar Tarayyar Turai, bayan mutuwar ɗan majalisa mai ci Allan Macartney na jam'iyyar SNP.
Bayan zabukan Turai na 2004, Hudgton ya zamo memba kuma mataimakin shugaban kungiyar Tarayyar Turai Free Alliance Group a gidan majalisa, wanda aka fi sani ta hanyar hadin gwiwa Green-Turai Free Alliance Group .
Ya kasance memba na Kasuwar Kifi, Kasuwar Gari da Kariyar Kayan abinci, da kuma kwamitocin sufuri da yawon bude ido.
Lambar yabo
[gyara sashe | gyara masomin]A watan Satumban 2005 an zaɓi Hdghton a matsayin Shugaban SNP, bayan murabus na Winnie Ewing. Ya sami lambar yabo ta Lifetime Achievement a bikin SNP Annual Awards a watan Nuwamba 2018.
Ya sauka daga matsayin dan majalisa a zaben 2019.
Duba kuma
[gyara sashe | gyara masomin]- Alyn Smith (SNP) MEP
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]Hanyoyin haɗi na waje
[gyara sashe | gyara masomin]- Yanar Gizo na MEP na sirri Archived 2021-09-26 at the Wayback Machine
- Bayanan tarihi na Majalisar Turai
Party political offices | ||
---|---|---|
Magabata {{{before}}} |
{{{title}}} | Magaji {{{after}}} |