Idahosa Trails

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Idahosa Trails
Asali
Lokacin bugawa 2017
Asalin harshe Turanci
Ƙasar asali Najeriya
Characteristics
Genre (en) Fassara drama film (en) Fassara
During 110 Dakika
Direction and screenplay
Darekta Stanlee Ohikhuare
External links

Idahosa Trails fim ne da akayi a shekarar 2017 a Najeriya, samar dashi da bada umarni daga Stanlee Ohikhuare. Ta fitar da jarumai kamar Charles Okafor, David Schifter, Liz Benson, Osas Ighodaro, Kunle Idowu. An samar dashi ne akan littafin marubucin Amurka Dan'jarida Thomas Book (portrayed by David Schifter) wanda ya nemi zantawa da Archbishop Benson Idahosa (portrayed by Charles Okafor) akan fahimtar sa da Idahosa saboda fahimtar da yayi sanda ya karanta akan Sarkin Benin City. A saki film din a karshen October 2017 daga Mighty Jot Studios acikin garin Benin City, Najeriya.[1]

Fitattu[gyara sashe | gyara masomin]

  • Charles Okafor amatsayin Benson Idahosa
  • David Schifter amatsayin Thomas Book
  • Liz Benson-Ameye amatsayin Sarah
  • Osas Ighodaro amatsayin Osamuede
  • Adedamola Akapo amatsayin young Benson Idahosa
  • Kunle Idowu amatsayin Pastor Osas
  • Daisy Morsi amatsayin Margaret Idahosa
  • Florence Iyamu amatsayin Edede
  • Ronya Mangertzman amatsayin Mrs. Thomas Book
  • Patrick Doyle amatsayin John Idahosa

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Anonymous (11 November 2017). "Charles Okafor plays late Benson Idahosa in ' Idahosa Trails'". Tribune Online. Retrieved 1 October 2020.