Idrissa Laouali
Appearance
| Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
| Haihuwa | Maradi, 9 Nuwamba, 1979 (46 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| ƙasa | Nijar | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Harsuna | Faransanci | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
|
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga tsakiya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Tsayi | 185 cm | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Idrissa Laouali, (an haife shi a watan Satumba 11 shekara ta alif 1979 a ƙasar Nijar ) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Nijar . [1] Laƙabin sa shine Pele.
Sana'a
[gyara sashe | gyara masomin]A baya ya buga wasa a kulob din Rail Club du Kadiogo na Burkinabe da AS-FNIS daga Nijar
. Ya buga wasa tare da AS-FNIS akan Gasar ƙungiyoyi na Afirka 2003.
Ayyukan ƙasa da ƙasa
[gyara sashe | gyara masomin]Idrissa memba ne kuma kyaftin na kungiyar kwallon kafa ta Niger .
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Idrissa Laouali at National-Football-Teams.com