Ijanikin
Appearance
| Wuri | ||||
|---|---|---|---|---|
| ||||
| Territory claimed by (en) | Lua error a mw.lua, layi na 656: invalid value (nil) at index 1 in table for 'concat'. | |||

Ijanikin wata unguwa ce da ke gundumar Oto-Awori ta Ojo, Jihar Legas, Najeriya
Mutane
[gyara sashe | gyara masomin]
Asalin mutanen Ijanikin ‘yan Awori ne suka mamaye tun da ana ganin su ne farkon mazauna garin.[1][2] Garin dai bisa ga al'adar wani mai sarauta ne wanda ake kira Onijanikin Ijanikin.[3]
Ilimi
[gyara sashe | gyara masomin]Ijanikin gida ne ga manyan makarantun ilimi da dama da suka haɗa da Kwalejin Gwamnatin Tarayya Legas, Oto/Ijanikin da kuma makarantar sakandaren gwamnatin jihar Legas, Oto/ijanikin.[4]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Ruhollah Ajibọla Salakọ (1998). Ọta: Biography of the Foremost Awori Town. Penink Publicity & Company.
- ↑ E. A. Ajayi; R. O. Ajetunmobi; Akindele S. A. (1998). A History of the Awori of Lagos State. Adeniran Ogunsanya College of Education. ISBN 978-978-142-035-1
- ↑ A. G. A. Ladigbolu (prince.) (2007). Nigerian at 47, 1960-2007: prominent achievers in Nigeria. Lichfield Communications. ISBN 978-978-30498-0-2
- ↑ Lagos State (Nigeria). Ministry of Information and Culture. Public Information Dept (1991). Focus on [name of Administrative Division]: Badagry. The Dept.
