Ikal Angeli
Appearance
Ikal Angeli | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Kitale (en) , 20 century |
ƙasa | Kenya |
Karatu | |
Harsuna |
Turanci Harshen Swahili |
Sana'a | |
Sana'a | ɗan siyasa da environmentalist (en) |
Kyaututtuka | |
Fafutuka | environmentalism (en) |
Ikal Angelei, ƴar siyasan Kenya ce kuma masaniyar muhalli . An haife ta a Kitale . An ba ta lambar yabo ta muhalli ta Goldman a cikin shekarar 2012, musamman saboda yadda ta bayyana abubuwan da suka shafi muhalli na madatsar ruwan Gilgel Gibe III, tana magana a madadin al'ummomin 'yan asalin Kenya. [1] Ita ce ta kafa ƙungiyar Friends of Lake Turkana da ke fafutukar tabbatar da adalci a muhalli a yankin da ke kewayen tafkin Turkana .[2]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Ikal Angelei". Goldman Environmental Prize. Retrieved 29 May 2012.
- ↑ "Friends of Lake Turkana". friendsoflaketurkana.org. Retrieved 4 March 2019.