Ime Akpan
Appearance
Ime Akpan | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | 27 ga Afirilu, 1972 (52 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Najeriya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Harsuna | Turanci | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | Dan wasan tsalle-tsalle | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Mahalarcin
|
Ime Akpan (an haife ta a ranar 27 ga watan Afrilu, 1972) ƴar wasan guje-guje da tsalle-tsalle ce daga Najeriya, wadda ta yi ritaya a gasar tseren mita 100 na mata a lokacin da take aiki. Ita ce 'yar wasan Olympics sau ɗaya (1996), kuma ta sami lambar zinare a shekarar 1991 All-Africa Games a Alkahira, Masar.
Record/Tarihi ɗin gasar
[gyara sashe | gyara masomin]Shekara | Gasa | Wuri | Matsayi | Bayanan kula | |
---|---|---|---|---|---|
Representing Nijeriya | |||||
1991 | Universiade | Sheffield, United Kingdom | 8th | 100 m hurdles | 13.74 |
All-Africa Games | Cairo, Egypt | 1st | 100 m hurdles | 13.44 | |
1992 | African Championships | Belle Vue Maurel, Mauritius | 1st | 100 m hurdles | 13.14 |
World Cup | Havana, Cuba | 6th | 100 m hurdles | 13.57[1] | |
1993 | Universiade | Buffalo, United States | – | 100 m hurdles | DQ |
1995 | Universiade | Fukuoka, Japan | 4th | 100 m hurdles | 13.11 |
All-Africa Games | Harare, Zimbabwe | 3rd | 100 m hurdles | 13.09 | |
1996 | Olympic Games | Atlanta, United States | 26th (q) | 100 m hurdles | 13.11 |
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Representing Africa
Hanyoyin haɗin waje
[gyara sashe | gyara masomin]- Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Ime Akpan". Olympics at Sports-Reference.com. Sports Reference LLC. Archived from the original on 2012-11-13.
- Ime Akpan at World Athletics