In My Genes (fim)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
In My Genes (fim)
Asali
Lokacin bugawa 2009
Asalin suna In My Genes
Asalin harshe Turanci
Ƙasar asali Kenya
Characteristics
Genre (en) Fassara documentary film
Direction and screenplay
Darekta Lupita Nyong'o (en) Fassara
External links

In My Genes wani fim ne na ƙasar Kenya na shekarar 2009 wanda Lupita Nyong'o ta shirya, rubuta, gyara gami da bada Umarni. Haka-zalika farkon bada umarni a fim da tayi.

Takaitaccen bayani[gyara sashe | gyara masomin]

Ta yaya mutum zai rayu a matsayin kodadde a cikin al'ummar baki masu rinjaye? Menene mutum yake jin kasancewarsa ɗaya daga cikin fitattun mutane kuma, mai yiwuwa, ɗaya daga cikin waɗanda aka yi watsi da su? Agnes, wata mace zabiya a Kenya, tana jin haka kullum. Tun lokacin da aka haife ta, ta sha fama da irin son zuciya da ke tattare da zabiya. Fim din In My Genes na ba da shaida ga rayuwar mutane takwas waɗanda ke fama da wariya saboda yanayin ƙwayar cuta.

Kyauta[gyara sashe | gyara masomin]

  • Festival na Cine Africano de México 2008

Hanyoyin Hadi na waje[gyara sashe | gyara masomin]