Issa Djibrilla

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Issa Djibrilla
Rayuwa
Haihuwa Niamey, 1 ga Janairu, 1996 (28 shekaru)
ƙasa Nijar
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Zira FK (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya

Issa Ibrahim Djibrilla (an haife shi 1 ga Janairun 1996) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Nijar wanda ke taka leda a Ankara Keçiörengücü SK ta Turkiyya, da kuma ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta kasar Nijar.[1]

Aikin kulob[gyara sashe | gyara masomin]

A ranar 26 ga Yuli 2021, ƙungiyar Turkiyya ta Keçiörengücü ta sayi Djibrilla kai tsaye.

Ayyukan ƙasa da ƙasa[gyara sashe | gyara masomin]

A ranar 10 ga Oktoba, 2020, Djibrilla ya fara buga wasansa na farko a cikin tawagar ƙasar Nijer a wasan sada zumunci da suka yi da Chadi yaci 2–0.

A ranar 15 ga Nuwamba 2021, ya ci wa Nijar kwallaye 2 na farko a ragar Djibouti a wasan neman tikitin shiga gasar cin kofin duniya na 2022 da ci 7-2.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Issa Djibrilla Stats, News, Bio". ESPN. Retrieved 2021-11-16.

Hanyoyin haɗi na waje[gyara sashe | gyara masomin]