Ivan Korsak
Appearance
|
| |
| Rayuwa | |
| Haihuwa |
Zabolottia (en) |
| ƙasa |
Kungiyar Sobiyet Ukraniya |
| Mutuwa |
Lutsk (en) |
| Karatu | |
| Harsuna | Harshan Ukraniya |
| Sana'a | |
| Sana'a | ɗan jarida, maiwaƙe da marubuci |

Ivan Feodosiyovych Korsak ( Ɗan Ukraniya ; 15 Satumba 1946 - 7 Disamba 2017) marubuci kuma dan jarida . Ya kasance sananne sosai a matsayin babban editan jaridar Simya i Dim . An kuma yi aiki da shi a jaridu kamar Radyans'ke Polissya, Narodna trybuna da Literary Ukraine . An haifeshi a garin Zabolottya, Volyn Oblast .
Mutuwa
[gyara sashe | gyara masomin]
Korsak ya mutu a ranar 7 Disamba 2017 a Lutsk, Volyn Oblast, yana da shekara 71.