Jump to content

Jagdeep

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jagdeep
Lua error a mw.lua, layi na 656: invalid value (nil) at index 1 in table for 'concat'.
Rayuwa
Cikakken sunaسید اشتیاق احمد جعفری‎
HaihuwaDatia (en) Fassara, 29 ga Maris, 1939
ƙasaIndiya
British Raj (en) Fassara
Dominion of India (en) Fassara
MutuwaMumbai, 8 ga Yuli, 2020
Ƴan uwa
Yara
Karatu
HarsunaHarshen Hindu
Urdu
Sana'a
Sana'ajarumi da darakta
Kyaututtuka
Ayyanawa daga
Imani
AddiniShi'a
IMDbnm0415556
Jagdeep
Jagdeep
Jagdeep ana bashi kyauta
Jagdeep

Syed Ishtiaq Ahmed Jaffrey, wanda aka fi sani da sunan Jagdeep, wani ɗan indiya ne da kuma mai wasan ban dariya wanda ya bayyana a cikin fina-finai fiye da 400. Ya fito a fina finai kamar su Sholay (1975), Machchar a Purana Mandir (1983), Andaz Apna Apna (1994) kuma ya ja - goranci fim Soorma Amirkapali, da kuma siffarsa a matsayin mai jagora.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.