Jump to content

Jaime Linares

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jaime Linares
Rayuwa
Haihuwa Vila Real (en) Fassara, 21 Mayu 1982 (42 shekaru)
ƙasa Angola
Karatu
Harsuna Portuguese language
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Boavista F.C. (en) Fassara-
Gondomar S.C. (en) Fassara2001-200280
S.C. Olhanense (en) Fassara2002-200270
Leça F.C. (en) Fassara2002-2003310
Lusitânia F.C. (en) Fassara2003-2004302
A.D. Ovarense (en) Fassara2004-2005280
Dhofar Club (en) Fassara2006-2007
  CA Bordj Bou Arréridj (en) Fassara2007-2010773
Progresso Associação do Sambizanga (en) Fassara2011-2015
  Angola men's national football team (en) Fassara2012-
CRD Libolo2016-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Tsayi 187 cm
Jaime Linares

Jaime Miguel Linares (an haife shi a ranar 21 ga watan Mayu 1982) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Angola wanda ke taka leda a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta CRD Libolo a matsayin mai tsaron gida.

Aikin kulob

[gyara sashe | gyara masomin]

An haife shi a Vila Real, Portugal iyayensa 'yan Angolan ne, Linares ya fara buga kwallon kafa a kungiyar kwallon kafa ta Associação Desportiva e Cultural Escola Diogo Cão, ya koma kulob ɗin SC Vila Real yana da shekaru 14 kuma ya kammala aikin sa na matashi tare da kulob ɗin Boavista FC. Ya fara buga wasansa na farko tare da wani kulob na arewa, Gondomar SC na rukuni na uku (Third division).

A cikin kaka ta hudu masu zuwa, Linares ya ci gaba da taka leda a mataki na uku, amma kuma ya fafata a rukuni na biyu tare da kulob ɗin Leça FC da AD Ovarense. A safiyar ranar 16 ga watan Mayun 2005 ya yi hatsarin tare da wasu 'yan wasa hudu, musamman José Bosingwa da Nélson Marcos, amma ya sha wahala. [1]

Daga nan Linares ya taka leda a gasar Ligue Professionnelle 1 ta Algeria tare a kulob ɗin CA Bordj Bou Arréridj, inda ya shafe kaka uku a gefe. Daga baya, ya koma ƙasar kakanninsa kuma ya rattaba hannu a kulob ɗin Progresso Associação do Sambizanga.

Ayyukan kasa da kasa

[gyara sashe | gyara masomin]

Linares yana cikin tawagar Angola a gasar cin kofin nahiyar Afirka ta 2012. [2] A can, a ranar 22 ga watan Janairu, yana da shekaru kusan 30, ya fara buga wasansa na farko a duniya, inda ya buga wasan karshe na wasan da suka doke Burkina Faso da ci 2-1.[3]

  1. "Bosingwa e mais quatro futebolistas envolvem-se em aparatoso acidente" [Bosingwa and four other footballers involved in spectacular accident]. Record (in Portuguese). 16 May 2005. Archived from the original on 24 September 2015. Retrieved 25 June 2012.
  2. "Angola await Rafael clearance" . BBC Sport . 6 January 2012. Retrieved 26 May 2017.
  3. "Burkina Faso 1–2 Angola" . BBC Sport. 22 January 2012. Retrieved 26 May 2017.

Hanyoyin haɗi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]
  • Jaime Linares at ForaDeJogo (archived)
  • Jaime Linares at DZFoot.com (in French)
  • Jaime Linares at National-Football-Teams.com
  • Jaime Linares at FootballDatabase.eu