Jami'ar Bayero
Appearance
(an turo daga Jami'ar Bayero, Kano)
Jami'ar Bayero | |
---|---|
| |
"...and above every possessor of knowledge there is one more learned" | |
Bayanai | |
Suna a hukumance |
Bayero University |
Iri | public university (en) da jami'ar bincike |
Ƙasa | Najeriya |
Laƙabi | BUK |
Aiki | |
Mamba na | Ƙungiyar Jami'in Afrika |
Harshen amfani | Turanci da Turancin Amurka |
Tarihi | |
Ƙirƙira | 4 Oktoba 1962 |
buk.edu.ng |
Jami'ar Bayero Kano,wacce ake kira da Buk Bayero University kano, tana daga cikin manyan jami'a a yankin Arewa, tana garin Kano,a jihar Kano, Nijeriya. An kuma kafa ta a shekara ta alif 1962) Miladiyya (A.c). Tana da dalibai 37,747. Shugaban jami'ar shine Farfesa Muhammad Yahuza Bello.[2]
Tana da tsangayoyi na Kimiyyar Lafiyan Jiki, Noma, Adabi da ilimin Islamiyya, Kimiyyar Asibiti, ilimin Injiniya, Doka, Kimiyya, Kimiyyar Duniya da Muhalli, Kantin Magani, Kimiyyar Zaman Jama'a kuma Kimiyyar Na'ura mai Kwakwalwa da Fasahar Labarai.[3]