Jami'ar Greenfield

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jami'ar Greenfield
Knowledge and Dignity da knowledge and dignity
Bayanai
Suna a hukumance
GREENFIELD UNIVERSITY
Iri cibiya ta koyarwa da makaranta
Ƙasa Najeriya
Laƙabi GFU
Harshen amfani Turanci
Tarihi
Ƙirƙira 2019

gfu.edu.ng


Template:Infobox university

Jami'ar Greenfield jami'a ce mai zaman kanta a Kaduna, Jihar Kaduna, Najeriya . An kafata a cikin watan Janairu ta019, Kuma ta fara gudanuwa 2018/19 a watan Mayu 2019. A cewar shugaban jami’ar Simon Nwakacha, “jami’ar ta kammala shirye -shiryen fara da kwalejoji guda biyu, wato; sashen kimiyyar zamantakewa da gudanarwa da sashen kimiyya da fasaha.” [1] [2] [3]

Hari[gyara sashe | gyara masomin]

An yi garkuwa da dalibai da yawa a shekarar 2021, bayan da `yan ta`adda suka kai hari a Jami`ar.

Nassoshi[gyara sashe | gyara masomin]

 

Hanyoyin waje[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Greenfield University 2019/2020 Admission form is out"[permanent dead link]
  2. "FG approves 4 new private universities" Guardian (newspaper) Kaduna, Nigeria 2019-01-09 Retrieved on 2019-04-15
  3. " Greenfield University Kaduna a product of patriotism"[permanent dead link] New Nigerian Newspaper Kaduna. 2019-04-07 Retrieved on 17-04-2019