Jami'ar Kimiyya da Fasaha ta jihar Kebbi
Appearance
Jami'ar Kimiyya da Fasaha ta jihar Kebbi | |
---|---|
Bayanai | |
Suna a hukumance |
Kebbi State University of Science and Technology, Aliero |
Iri | jami'a |
Ƙasa | Najeriya |
Tarihi | |
Ƙirƙira | 2006 |
ksusta.edu.ng… |
Jami'ar Kimiyya da Fasaha ta Jihar Kebbi (Turanci: Kebbi State University of Science and Technology (KSUSTA) jami'a ce mallakin jihar Kebbi wadda ke a garin Aliero, Jihar Kebbi, Najeriya . KSUSTA tana ba da shirye-shirye a cikin aikin gona da kimiyya, da sauransu. Ita ce jami'a ta 79 a Nijeriya
Tarihi
[gyara sashe | gyara masomin]An kafa Jami'ar Kimiyya da Fasaha ta Jihar Kebbi a shekarar 2006.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Bayani
[gyara sashe | gyara masomin]Hanyoyin haɗin waje
[gyara sashe | gyara masomin]- Official website