Jami`ar Jihar Borno
Appearance
Jami`ar Jihar Borno | |
---|---|
| |
Knowledge has no boundary | |
Bayanai | |
Iri | cibiya ta koyarwa |
Ƙasa | Najeriya |
Mulki | |
Hedkwata | Maiduguri |
Tarihi | |
Ƙirƙira | 2016 |
bosu.edu.ng |
Jami`ar Jihar Borno makarantar jami'a ce da ke a birnin Maiduguri, Jihar Borno, a Najeriya. An kafata a shekarar 2016.[1][2]
Tana da tsangayoyi biyar da kuma sama da ashirin na shashen karatu. Wanda ya fara kuma shine a yanzu shugaban jami`ar, shine farfesa Umar Kyari Sandabe.[3][4]
A watan Yunin 2021 ne tsohon shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya kaddamar da ginin majalisar dattawan jami'ar.[5]
Sashunan karatu
[gyara sashe | gyara masomin]- Sashen Kimiyya
- Sashen gudanarwa
- Sashen Arts
- Sashen Kimiyyar Zamantakewa
- Sashen Ilimi
Darussa
[gyara sashe | gyara masomin]Darussan da ake bayarwa a Jami’ar Jihar Borno sun hada da kamar haka:[6]
- Accounting
- Noma
- Halittar Dabbobi da Muhalli
- Kimiyyar halittu
- Gudanar da Kasuwanci
- Chemistry
- Kimiyyan na'urar kwamfuta
- Ilimin Laifuka da Nazarin Tsaro
- Ilimin tattalin arziki
- Ilimi da Biology
- Ilimi da Chemistry
- Ilimi da Kimiyyar Kwamfuta
- Ilimi da Tattalin Arziki
- Ilimi da Ingilishi
- Ilimi da Ilimin Addinin Musulunci
- Ilimi da Lissafi
- Ilimi da Physics
- Gudanar da Ilimi
- Harshen Turanci
- Geography
- Jagora da Nasiha
- Karatun Musulunci
- Adabi a Turanci
- Sadarwar Jama'a
- Lissafi
- Nazarin zaman lafiya da warware rikici
- Physics
- Kimiyyar Shuka da Kimiyyar Halittu
- Kimiyyar Siyasa
- Gudanar da jama'a
- Ilimin zamantakewa
- Kididdiga
- Kimiyyar Ilimin Malami
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "NUC Approves Borno State University Take off"[permanent dead link] Maiduguri, 07 November, 2016 Retrieved 06 April, 2019
- ↑ "NUC Approves Borno State University" Daily Trust Maiduguri. Borno State
- ↑ " Borno State University " Channels Television Borno State, Nigeria.
- ↑ "NUC Approves Borno State University Takeoff " Channels Television.
- ↑ https://www.tvcnews.tv/updated-buhari-inaugurates-senate-building-at-borno-state-university/
- ↑ https://myschool.ng/classroom/institution-courses/borno-state-university
Mahada na waje
[gyara sashe | gyara masomin]Shafin yanar gizo na jami'ar jihar Borno: http://www.bosu.edu.ng/
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.