Jump to content

Jamila Wideman

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jamila Wideman
Rayuwa
Haihuwa Amherst (en) Fassara, 16 Oktoba 1975 (49 shekaru)
ƙasa Tarayyar Amurka
Harshen uwa Turanci
Ƴan uwa
Mahaifi John Edgar Wideman
Karatu
Makaranta Jami'ar Stanford
Amherst Regional High School (en) Fassara
Sana'a
Sana'a basketball player (en) Fassara da Lauya
Itinerary
Ƙungiyoyi Shekaru Pos Nbr
Stanford Cardinal women's basketball (en) Fassara-
Portland Fire (en) Fassara-
Los Angeles Sparks (en) Fassara-
Cleveland Rockers (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa point guard (en) Fassara
Nauyi 61 kg
Tsayi 168 cm

Jamila Wideman (an haife ta a ranar 16 ga watan Oktoba, shekara ta 1975) Babban lauya ce a kasar Amurka, mai fafutuka, kuma tsohuwar 'Dan wasan kwando. Ita 'yar marubucin John Edgar Wideman ce.

Rayuwar ta ta farko

[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi ta Wideman a ranar 16 ga watan Oktoba, a shekara ta 1975. Mahaifinta, John Edgar Wideman, marubuci ne na Afirka kuma farfesa a Jami'ar Brown . Mahaifiyarta, Judith Ann Goldman, babban lauya ce.[1][2]

  1. Kroichick, Ron (March 14, 1997). "Two Worlds of Jamila Wideman". SFGate. Archived from the original on 2018-12-15. Retrieved 2018-12-12.
  2. "Former Stanford hoopster adds firepower to Israeli team" (in Turanci). 1999-12-10. Archived from the original on 2018-06-25. Retrieved 2018-12-12.