Jean Alingué Bawoyeu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jean Alingué Bawoyeu
ambassador (en) Fassara


Member of the National Assembly of Chad (en) Fassara

Rayuwa
Haihuwa Ndjamena, 18 ga Augusta, 1937 (86 shekaru)
ƙasa Cadi
Ƴan uwa
Yara
Karatu
Harsuna Larabci
Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa da Mai wanzar da zaman lafiya
Imani
Jam'iyar siyasa Union for Democracy and the Republic (en) Fassara

Jean Alingué Bawoyeu (an haife shi a ranar 18 ga watan Agustan shekarar 1937 ), wanda aka sani da Faransanci a matsayin dattijo mai hikima, ɗan siyasan ƙasar Chadi ne da ya taba kasancewa Firayim Minista na Chadi daga shekarar 1991 zuwa 1992. A cikin shekarun 1970s, ya yi aiki a jere a matsayin Jakadan Amurka da Faransa. Daga baya, ya zama Shugaban Majalisar Kasa a shekarar 1990. Ya yi aiki a cikin gwamnatin a matsayin Ministan Shari'a daga shekarar 2008 zuwa 2010 ya kuma yi Ministan Wasiku da Sabbin Fasahar Bayanai daga shekarun 2010 zuwa 2013.

Mabiyin addinin Kiristanci ne, kuma tushen goyon bayan sa shi ne yankin Tandjilé, a kudancin Chadi, inda ya zamo mahaifar sa.

Fara Aiki[gyara sashe | gyara masomin]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]