Jump to content

Jerin ƙauyuka a jihar Kano

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jerin ƙauyuka a jihar Kano
jerin maƙaloli na Wikimedia
Tutar Kano

Wannan jerin ƙauyuka da kuma karkara a cikin jihar Kano, Nijeriya da kananan hukumomi da gunduma / yanki a tsare (tare da lambobin gidan waya na su).

Ƙaramar Hukuma Masarautar Hakimi Lambar gidan waya Ƙauyuka
Ajingi Ajingi 713103 Ajingi; Balare; Chula; Dabir-Karawa; Dagaji; Dundun; Fagawa; Fulatan; Gafasa; Gurduba; Jiyaiya; Kara Makama; Kunkurawa; Kwari; Kyaberi; Sakalawa; Toranke; Ungwar Bai; Yanwawa; Zagon Gulya
Bagwai Bagwai 701104 Alajawa; Badodo; Bagwai; Daddauda; Dangada; Dugurawa; Gadanya; Gwanki; Kodan Hayi;Galawa; Gogori; Gurdo; Jarimawa; Joben-Yamma; Kiyawa; Kwajali; Majin Gini; Riminbai; Romo; Santar Lungu; Sare Sare; Sarkin Iya; Ungwan Waimma; Wuro Bagga; Yar Tofa
Bebeji Bebeji 711104 Anadariya; Baguda; Bebeji; Churta Biki; Damau; Dawakin Dogo; Durumawa; Gargai; Gunki; Gwarmai; Jibga; Kofa; Kuki; Rahama; Ranka; Ranta; Tariwa; Wak; Yak; Yakun; Yanshere
Bichi Bichi 703101 Aawa; Abakur; Badume; Beguwa; Belli; Bichi; Chiromawa; D/Dorawa; Daddo; Damargu; Daminawa; Danzabuwa; Dokoki; Fagwalo; Garun Bature; Hagawa; Hugulawa; Iyawa; Kakari; Kaukau; Kawaje; Kungu; Kwamarawa; Kyauta; Malikawar Garu; Malikawr Sarari; Marga; Muntsira; Rimaye; Sabo; Sanakur; Saye; Sum Sum; Tinki; Tsaure; Tukubi; Waire; Yan Bundu; Yan Gwarzo; Yan Lami; Yandutse; Zukumi
Bunkure Bunkure 710103 Barkum; Bono; Chirin; D/Dundu; Dundu; Dususu; Falingo; Gabo; Gafan; Garanga; Gora; Gurjiya; Gwamma; Gwaneri; Jalabi; Jallorawa; Jaroji; Karnawa; Kokotawa; Kumurya; Sabon ruwa; Satigal; Shiye; Tsamabaki; Tudungali; Tugugu; Zanga
Dala Dala (Rural) 700103 Aburawa; Bafin/Ruwa; Dadankaya; Dandunshi; Fuska Arewa; Gandu; K/Lunkwi; K/Waika; Man/Ladan; Tudun Yola; Waika; Yalwa; Yan/Tandu
Danbatta Danbatta 702104 Ajumawa; Barebari; Danratta; Danya; Diggol; Dukewa; Dungurumi; F/Dashi; Fayam-Fayam; Fogolawa; Galoru; Gwalaiba; Gwanda; Gwarabjawa; Gwauran Maje; Hazo; Kadandani; Katsarduwa; Kore; Kwasauri; Mahuta; Nassarawa; Rade; Ruwantsa; Sansan; Satame; Tabo; Takai; Yam Mawa; Yambawa; Yanlada; Zago
Dawakin Kudu Dawaki 713104 Behun; Dabakwari; Danbagina; Dasan Dosan; Dawaki; Dawakin Kudu; Dawakji; Gano Gumaka; Gurjiya; Jido; Kadawa; Kamgata; Kantsi; Kanwa; Kwagwar Kaza; M. Mata; Mabarin Taba; Muras; Runa; Santolo; Sarai; T/Gabas; Takai; Tamburawa; Tanagar; Tar Tofa; Tsakuwa; Ungwar Duniya; Yanbarci; Yanfari; Yankatsare; Yargay; Zogarawa
Dawakin Tofa Dawakin Tofa 701101 Alajawa; B/Tumau; Babban Ruga; Badau; Bagari; Bambarawa Nasara; Bankaura; Chedi; Dandalama; Dawanau; Dnaguguwa; Dungurawa Kwa; F/Kawo; Jalli; Kaleku; Kunnawa; Kwidawa; Marke; Rumi; Sharkakiya; Tattarawa; Tumfefi; Ungwar Jobenkun; Ungwar Rimi; Yanrutu; Yelwa
Doguwa Doguwa 710105 Bakarfa; Bebeji; Dadabo; Dadinkowa; Dandoki; Dariyar Kudu; Doguwa; Falgore; Fanyabo; G/Makera; G/Shere; Jangefe; Katsinawa; Lungu; Mahuta; Maigodo; Maikwadira; Makarfi; Malamawa; Maraku; Muchia; Murai; Pegi; Ragada; Ririwai; Sabon Kwara; Sabuwar; Shiburu; Surutwawa; Tagwaye; Tanalafiya; Tilanbawa; Tsauni; U/Masama; U/Tanko; U/Turai; Ungwar Tsohon-Sarki; Zenabi
Fagge Fagge/Waje 700102 Waje
Gabasawa Gabasawa 702102 Chikawa; Dadin Duniya; Dagar; Darinawa; Doga; Gabasawa; Gambawar Kanawa; Garun Danga; Gumawa; Gunduwawa; Guruma; Jigawa; Jigoron Kanawa; Jijitar; Joda; K/Yunbu; Kafamai; Karmami; Kawo; Kiyawa; Kumbo; Kwakwashi; Larabawa; Mazangudu; Mazauta; Mekiya; Saiye; Santsi; Sauna; Shana; Tagwamma; Tankarau; Tofai; Wadugul; Wailare; Wasarde; Yadai; Yaltan Arewa; Yaltan Kudu; Yamar Fulani; Yandake; Yangwam; Yar Zabaina; Yunbu; Zakirai; Zango; Zugochi
Garko Garko 712101 Buda; Dal; Garinali; Garko; Gurjiya; Kafin Malamai; Katimari; Kawo; Kera; Kwas; Lamire; Maida; Makadi; Raba; Sanni; Sarina; Tsakuwardal; Yarka; Zakarawa
Garun Mallam Garun Malam 711103 Agawa; Chiromawa; Dumati; Durawar Sallan; Garun Babba; Garun Malam; Jobawa; Kuiwe Dan Maura; Yadakwari; Yanabawa; Zango
Gaya Gaya 713102 Aku; Amarawa; Argida; Balan; Bangashe; Fani Dau; G/Sarki; Gamarya; Gamoji; Gaya; Gomo; Gul; Hausawa; Jibawa; Jobe; Kademi; Kazurawa; Kera; Larau; Maimakawa; Masabai; Moda; Shagogo; Wudilawa; Y. Audu; Yankau; Zanbur
Gezawa Gezawa 702101 Abasawa; Amarawa; Andawa; Aujarawa; Babawa; Badan; Bangare; Bujawa; Charo; Dagazam; Dan Madanho; Danawa; Danja; Danzaki; Dausayi; Gawo; Gezawa; Gidi; Goforo; Gunduwawa; Indabo; Jogana; Katewa; Kutil; Kwagwar; Kwasan Kwami; L/Kwagwar; Ranawa; Sabo Gezawa; T/Babba; Tofa; Tsalle; Tsamiyar Kara; Tumbau; Uran; Wangari; Wasardi; Yangwan; Yarkogi; Zango
Gwarzo Gwarzo 704101 Badari; Baderi; Dakwara; Dan Kado; Dan Madadi; Dan Nafada; Dandawa; Danja; Dogami; Fada; Fadamar Fulani; Gangare; Garin Sarki Baka; Getso;Unguwar dorawa; Gwarzo; Jaga; Jama Yan Turu; Kagon Kura; Karar Tudu; Karkari; Kazoge; Korkari; Koyar; Kutama; Kwami; Lakwaya; Maimika; Makan Wata; Mariri; Marori; Moda; Naibi; Nassarawa; Ratawa; Rije (Riji); Sabon Birni; Sabon Gwarzo; Salihawa; Tsauni; Tumfafi; Ungwar Tudu; Wari Kado; Yadau; Yambashi; Yangaruza; Zangarmawa
Kabo Kabo 704103 Balan; Baskore; Binashi; Dan Maliki; Dugabau; Durun; Gabasawa; Gadiya; Garo; Gommo; Goza; Gude; Hauwade; Kabo; Kanwa Zango; Kanya; Karangiyare; Katsinawa; Kazo; Malam Gajere; Massanawa; Nasarawa; Sani; Shabawa; Ungwan Wusama; Walawa; Wari; Yadau
Karaye Karaya 704104 Adama; Barbaji; Bauni; Citama; Dadinkowa; Danzuwa; Daura; Daurawa; Figi; Jajaye; Kalako; Karaye; Karshi; Kumbu Gawa; Kwanyawa; Kyari; Ma; Nasarawa; Saunagari; Tofa; Turawa; Ungawar Randi; Ungwar Alhazawa; Ungwar Dawa; Yola; zauna gari 1; zauna gari 2; yola 1; yola 2; yola adama; ma 1; ma 2;
Kibiya Kibiya 710102 Agiri; Bacha; Burmuni; Chaibo; Dungu; Durba; Dususu; Falange; Fammar; Fanchi; Gadako; Gari; Gingiya; Gunda; Jabanni; Jar Mawa; Kadigana; Kibiya; Kuluki; Kure; Lausu; Madachi; Nariya; Sanda; Sarari; Shingi; Tarai; U/Liman
Kiru Kiru 711105 Baawa; Bauda; Dangora; Danshoshiya; Dashi; Daurawa; Dum; Jamar Barde; Jibya; Kadangaru; Kankan; Kiru; Kogo; Lamin Kwoi; Mallam Bature; Maraku; Maska; Rangas; Sagi; Sarkama; Tsaudawa; U/Isakuwa; Ungwar Kaka; Ungwar Kwari; Ungwar Musa; Yako; Yalwa; Yam; Zuwo
Kumbotso Kumbotso 700104 Bechi; Challawa; Damfami; Dan Gwauro Hago; Dan Gwauro Illiyasu; Dan Maliki; Danbare; Dangwauro; Farawa; Gaida; Guringawa; Gwazaya; Hawandawaki; Kayi Panshekara; Krinbo; Kumbotso; Kure Ken; Kusaba; Kuyan Ta Inna; Kuyan Tasidi; Limana; Maidinawa; Mariri; Panshekara; Runkusawa; Samegu; Sarkin Shanu; Shekar Barde; Shekar Madaki; Tamburawa; U/Rimi; Umarawa; Unguwar Yamu; Wailari; Yankusa; Yanshana
Kunchi Kunchi 703103 B/Sadawa; Baje; Birkin; Dankwai; Dunbulin; Dunkwai; G/Sheme; Gwadama; Gwarmai; Jodade; Kaya; Kuku; Kunchi; Luka; Magawata; Matan Fada; Pollw; Shamakawa; Shuwaki; Tofawa; Unguwar Gyartai; Yan Kifi; Yandadi
Kura Kura 711101 Danhassan; Dukawa; Gamadam; Gundutse; Imawa; Imawakore; Karfi; Kosawa; Kunshama; Kura; Mudawa; Rugar Duka; Sadauki; Sayawa; Shafawa; Tofa; Yakasai; Yalwa
Madobi Madobi 711102 Abarchi; Agalawa; Bakinkogi; Burji; Chiinkoso; Daburau; Dan Maryame; Dan'auta; Danzo Gari; Gazana; Gora; Kafin Agur; Kanwa; Kaura Mata; Kubarachi; Kundurum; Kwankwaso; Madobi; Ningawa; Rikadawa; Ruga; Yakun;

Jirgwai; Chikawa

Makoda Makoda 702105 Bakarari; Chidari; Danya; Dunawa; Ganji; Jibya; Koguna; Mai-Unguwa; Maitse Dau; Nakarari; Sabon Ruwa; Tabo; Tangaji; Yamawa; Zago
Minjibir Minjibir 702103 Abudakawa; Agalawa; Agarandawa; Azore; Bagurawa; Beguwa; Damusawa; Dauni; Daurawa; Dingin; Dukawa; Dukuji; Dumawa; Farawa; Farke; Gandirwawa; Garke; Gasgainu; Gawo; Gezagezawa; Goda; Gurjiya; Gyaranya; Jamaare; Kankarawa; Kantama Baba; Kazawa; Koya; Kuchir Chiwa; Kukana; Kunya; Kurma; Kuro; Kuru; Kwarkiya; Ladan; Madawa; Magarawa; Marke; Minjibir; Runfa; Sanbaluna; Sarbl; Shagen; Tsage; Tsakuwa; Tsankiya; Tunkunawa; Wakamawa; Wasai; Yabawa; Yajin Rana; Yargaya; Yola; Yukana; Z/Dangwali; Zabainawar; Zango; Zura
Rano Rano 710101 Barnawa; Burum; Dususu; Faran; Fassi; Fiyaran; Gorabi; Jellorawa; Juma; Kaiwa; Kalambu; Kundun; Kunkura; Lafsu; Madaci; Mashe; Rano; Rurum; Saji; Sanda; Shike; Tofa; Torankawa; Tsaure; Tum; Yado; Yalwa; Yankanchi; Zambur; Zanyau; Zurgu
Rimin Gado Rimin Gado 701102 Butubutu; D/Gulu; Dan Isa; Gulu; Indabo; Janguza; Jili; Juli; Karofi Yashi; Maigari; Rimin Gado; Rinji; Sakaratsa; Tamawa; Tuji; Ungwan Rimi; Wangara; Yalwa; Yan Kuni; Yango
Rogo Rogo 704105 Bari; Beli; Dan Sambo; Dederi; Falgore; Fulatan; Gidanjaro; Gwan Gwan; Kadafa; Kadana; Makwanyawa; Nasarawa; Rogo; Ruwanbago; Tsohuwar/Rogo; Uguwar Sundu; Ung. Makera; Yammali; Zamfarawa; Zarewa
Shanono Shanono 704102 Alajawa; Bakwami Bakwami; Bayan Dutse; Danja; Dutsen Danbakoshi; Fagawa; Farin Ruwa; Gangare; Goda; Godawa; Goran Dutse; Gundantuwo; Hauri; Janja; Janmaza; Jigawa; Kadumu; Kakamu; Kandutse; Kazaga; Kofar Kumburi; Kokiya; Koya; Kundila; Laini; Magashin Fulani; Rimantaini; Shakogi; Shanono; Takama; Taujeri; Tsaure; Ungwar Maladawa; Ungwar Soda; Yan Gobe; Yan Shado
Sumaila Sumaila 712102 Alfindi; Bagagare; Baji; Bango; Beta; Birminawa; Bunturu; Dambazau Yamma; Dando; Dantsawa; Doguwar Dorowa; Doka; Faradachi; Farin Dutse; Gajigi; Gala; Gani; Garfa; Gediya; Giginya Biyar; Gwanda; Jisai; Kanawa; Kawo; Madobi; Magami; Masu; Matugwai; Rimi; Riyi; Rumo; Sabongida; Sitti; Sumaila; Yamma
Takai Takai 712103 Abaldu; Bagwaro; Danbazau Gabas; Durbunde; Fajewa; Falali; Gamawa; Hantsai; Huguma; K/Diribo; Kachako; Kafin Farin Ruwa; Karfi; Kayarda; Kogo; Kuka; Kurido; Lafiya; Langwami; Sakwaya; Takai; Toto; Tudun Wada; Tumfusha; Zuga
Tarauni Tarauni 700101 Tokarawa
Tofa Tofa 701103 Doka; Dokadawa; Dutwatsu; Fofa; Ginsawa; Kadawa; Kazardawa; Kwami; Lambu; Langel; Rinji; Sabon Gari Katsalle; Yango; Yanoko; Yarimawa
Tsanyawa Tsanyawa 703102 Baje; Bumai; Dadarawa; Dadarawa Tsohuwa; Dakwai; Dumbulum; Farsa; Gozaki; Gurun; Harbau; Jamar'a; Jigilawa; Kabagiwa; Katsale; Kokai; Kuka; Kwandawa; Nassarawa; Rafin Tsamiya; Runji; Tatsan; Tsanyawa; Yakanawa; Yammaman; Yanawaki; Yancibi; Yanganau; Yankamaye; Zaroci
Tudun Wada Tudun Wada 710104 Baburi; Bul; Burun Burun; Dalawa; Fala; Faskar Wambai; Gazobi; Hayindenu; Jammaje; Jandutse; Jangefe; Jeli; Jita; Kafin Dalawa; Kankanu; Karefa; Nata Ala; Rugurugu; Ruwan Tabo; Shuwaki; Shuwi; Sumana; Tudun Wada; Wuna; Yar Fulani; Yar Yasa; Yarmaraya; Yelwa
Ungogo Ungogo 700105 Adaraye; Alhrani; Amar Zakawa; Bacirawa; Bagujan; Ciromawa; Dankunkuru; Dausayi; Doka; Dorayi; Fanisau; Garinlya; Gayawa; Gera; Hoto; Indabo; Inkyan; Inusawa Babba; Inusawa Karawa; Jajira; Kadawa; Kakurun; Kanawa; Kansuwa; Kantsi; Karo; Kauranchi; Kawari; Kera; Koranci; Kududu Fawa; Kwajalawa; Kyaran; Malamawa; Mushuni; Rafin Mallam; Rangaza; Rijiyar Dinya; Rijiyar Zaki; Rimi; Rimi Gata; Rimi Zakara; Sabon Gari; Tarda; Tudun Fulani; Umasawa; Wachani; Watari; Wujanare; Yada Kunya; Yan Ali; Yanmata; Yola; Z/Babba; Zango; Zaura Dan Baba; Zikaya
Warawa Warawa 713105 A'Giwa; Amarawa; Dan Lasan; Galadima; Ganakako; Garu Dau; Giwarwan; Goget; Gumaka; Jigawa; Kanta; Kanwa; Katarkawa; Kinchau; Ladimakole; Limawa; Madarin; Manyan Mata; Tamburawa Gabas; Token; Wambantu; Warawa; Warkai; Yan-Dalla; Yan-Tofa; Yangizo
Wudil Wudil 713101 Achika; Audaga; Bange; Buda; Dagumawa; Dal; Darki; Gariko; Garin Ali; Guna; Gware; Indabo; Juma; Kafin Malami; Kausani; Kawo; Kwas; Lajawa; Maida; Makadi; Makera; Mandawari; Raba; Tsakuwadal; Utai; Wudil; Yarka

Ta hanyar akatunan Zaɓe

[gyara sashe | gyara masomin]

Wannan jeri ne na rumfunan zaɓe, gami da ƙauyuka da makarantu, waɗanda hukumar zaɓe suka shirya.