Jump to content

Jerin Sarakunan Kano

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jerin sarakunan Kano
jerin maƙaloli na Wikimedia
Bayanai
Ƙasa Najeriya
Sarki sunusi ll
ado Bayero

Sarakunan Kano Wadannan jerin sunayen (Sarakunan Kano) ne, wato birni kuma masarauta dake a Arewacin Najeriya. Wanda ta taba kasancewa daular Hausawa, wanda Fulani ta hannun shugabansu Usman dan Fodiyo ya kwace a shekarar 1805, wanda ya kafa masarauta ta Fulani dan cigaba da jarragamar masarautar. Sarakunan farko na masarautar an same su ne daga tushe daya, wanda aka tattara a karni na 19th, wanda ya tsaya a karshe da sarautar Muhammadu Bello dan Dabo, amma dai ance samosu akayi daga cikin littafan tarihi wadanda suka dade da bacewa kuma ta shahara ne da yadda ta ke da cikakken bayanai da karancin sun kai a wurin nuni zuwa ga asalin shudaddiyar daular.[1]

Sarakunan Hausa

[gyara sashe | gyara masomin]

Sarakunan Masarautar Kano

[gyara sashe | gyara masomin]
  • Bagauda dan Bawo, Jikan Bayajidda (Yayi mulki a shekara ta 999 zuwa shekarar 1063)
  • Warisi dan Bagauda (Yayi mulki a shekara ta 1063 zuwa shekarar 1095)
  • Gijimasu dan Warisi (Yayi mulki a shekara ta 1095 zuwa shekarar 1134)
  • Nawata (Yayi mulki a shekara ta 1134 zuwa shekarar 1136)
  • Yusa (Yayi mulki a shekara ta 1136 zuwa shekarar 1194)
  • Naguji (Yayi mulki a shekara ta 1194 zuwa shekarar 1247)
  • Guguwa (Yayi mulki a shekara ta 1247 zuwa shekarar 1290)
  • Shekarau (Yayi mulki a shekara ta 1290 zuwa shekarar 1307)
  • Tsamiya (Yayi mulki a shekara ta 1307 zuwa shekarar 1343)
  • Usmanu Zamnagawa (Yayi mulki a shekara ta 1343 zuwa shekarar 1349)
  • Yaji I dan Tsamiya (Yayi mulki a shekara ta 1349 zuwa shekarar 1385)

Sarakunan Kano, Masarautar Kano

[gyara sashe | gyara masomin]
  • Yaji I (Yayi mulki a shekara ta 1349 zuwa shekarar 1385)
  • Bugaya (Yayi mulki a shekara ta 1385 zuwa shekarar 1390)
  • Kanejeji (Yayi mulki a shekara ta 1390 zuwa shekarar 1410)
  • Umaru (Yayi mulki a shekara ta 1410 zuwa shekarar 1421)
  • Daud (Yayi mulki a shekara ta 1421 zuwa shekarar 1438)
  • Abdullah Burja (Yayi mulki a shekara ta 1438 zuwa shekarar 1452)
  • Dakauta (Yayi mulki a shekara ta 1452)
  • Atuma (Yayi mulki a shekara ta 1452)
  • Yaquled (a shekara ta 1452 zuwa shekarar 1463)
  • Muhammadu Rumfa (Yayi mulki a shekara ta 1463 zuwa shekarar 1499)
  • Abdullahi dan Rumfa (Yayi mulki a shekara ta 1499 zuwa shekarar 1509)

Daular Kano

[gyara sashe | gyara masomin]
  • Muhammad Kisoki (Yayi mulki a shekara ta 1509 zuwa shekarar 1565)
  • Yakubu (Yayi mulki a shekarar 1565)
  • Abu-Bakr Bahaushe (Yayi mulki a shekara ta 1565 zuwa shekarar 1573)
  • Muhammad Shashere (Yayi mulki a shekara ta 1573 zuwa shekarar 1582)
  • Muhammad Zaki (Yayi mulki a shekara ta 1582 zuwa shekarar 1618)
  • Muhammad Nazaki (Yayi mulki a shekara ta 1618 zuwa shekarar 1623)

Masarautar Kano

[gyara sashe | gyara masomin]

Gidan Kutumbi

[gyara sashe | gyara masomin]
  • Kutumbi (Yayi mulki a shekara ta 1623 zuwa shekarar 1648)
  • al-Hajj (Yayi mulki a shekara ta 1648 zuwa shekarar 1649)
  • Shekarau (emir) (Yayi a shekara ta mulki 1649 zuwa shekarar 1651)
  • Muhammad Kukuna (Yayi mulki a shekara ta 1651 zuwa shekarar 1652)
  • Soyaki (Yayi mulki a shekarar 1652 shi Yayi mulki Kano in those days)
  • Muhammad Kukuna (restored) (Yayi mulki a shekara ta 1652 zuwa shekarar 1660)
  • Bawa (Yayi mulki a shekara ta 1660 zuwa shekarar 1670)
  • Dadi (Yayi mulki a shekara ta 1670 zuwa shekarar 1703)
  • Muhammad Sharif (Yayi mulki a shekara ta 1703 zuwa shekarar 1731)
  • Kumbari (Yayi mulki a shekara ta 1731 zuwa shekarar 1743)
  • al-Hajj Kabe (Yayi mulki a shekara ta 1743 zuwa shekarar 1753)
  • Yaji II (Yayi mulki a shekara ta 1753 zuwa shekarar 1768)
  • Baba Zaki (Yayi mulki a shekara ta 1768 zuwa shekarar 1776)
  • Daud Abasama II (Yayi mulki a shekara ta 1776 zuwa shekarar 1781)
  • Muhammad al-Walid (Yayi mulki a shekara ta 1781 zuwa shekarar 1805)

Sarakunan Fulani

[gyara sashe | gyara masomin]

Sarakunan Kano

[gyara sashe | gyara masomin]

Halifancin Sakkwato, Masarautar Kano

[gyara sashe | gyara masomin]

GIDAN MUNDUBAWA

  • sulaiman
Dabar Sullubawa
[gyara sashe | gyara masomin]
  • Ibrahim Dabo dan Mahmudu (Yayi mulki a shekara ta 1819 zuwa shekarar 1846)
  • Usman I Maje Ringim dan Dabo (Yayi mulki a shekara ta 1846 zuwa shekarar 1855)
  • Abdullahi Maje Karofi dan Dabo (Yayi mulki a shekara ta 1855 zuwa shekarar 1883)
  • Muhammadu Bello dan Dabo (Yayi mulki a shekara ta 1883 zuwa shekarar 1893)
  • Muhammadu Tukur dan Bello (Yayi mulki a shekara ta 1893 zuwa shekarar 1894)
  • Aliyu Babba dan Maje Karofi (Yayi mulki a shekara ta 1894 zuwa shekarar 1903)

Sarakunan Kano, Kano, Arewacin Najeriya

[gyara sashe | gyara masomin]
  • Muhammad Abbass Dan Maje Karofi (Yayi mulki 1903-1919)
Sarakunan Kano, Najeriya
[gyara sashe | gyara masomin]
  • Usman II dan Maje Karofi (Yayi mulki 1919-1926)
  • Abdullahi Bayero (Yayi mulki 1926-1953)

Sarakunan Kano, Lardin Kano - Gwamnatin Arewacin Najeriya

[gyara sashe | gyara masomin]
  • Abdullahi Bayero Dan Abbas (Yayi mulki a shekara ta 1926 zuwa shekarar 1953)
  • Muhammadu Sanusi I Dan Bayero (Yayi mulki a shekara ta 1954 zuwa shekarar 1963)
  • Muhammad Inuwa Dan Abbas (Yayi mulki a shekara ta 1963 zuwa watanni uku)
  • Ado Bayero Dan Abdu Bayero (Yayi mulki a shekara ta 1963 zuwa shekarar 2014)
  • Muhammadu Sanusi II (a shekara ta 2014 zuwa shekarar 2020)
  • Aminu Ado Bayero (a shekarar 2020) Amma na Kwaryar Kano Kadai (a shekara ta 2020 zuwa shekarar 2024)
  • Muhammadu Sanusi II (a shekara ta 2024...)
  1. H. R. Palmer (1908), "The Kano Chronicle", The Journal of the Royal Anthropological Institute of Great Britain and Ireland, vol. 38, pp. 58-98