Jerin Sunayen Gwamnonin Jihar Abia
Appearance


Wannan shine jerin sunayen masu mulki da gwamnonin jihar Abia, Nigeria, wanda aka ƙirƙira a ranar ishirin da bakwai ga watan takwas shekarar alif dubu daya da dari tara da casa’in da daya 1991-08-27, lokacin da ta rabu da jihar Imo.
| Suna | Matsayi | Farkon mulki | Karshen mulki | Jam'iyya | Karin bayani |
|---|---|---|---|---|---|
| Frank Ajobena[1] | Mai Gudanarwa na mulkin Soja | August 28, 1991 | January, 1992 | Babu | |
| Ogbonnaya Onu[2] | Executive Governor | January, 1992 | November, 1993 | NRC | |
| Chinyere Ike Nwosu | Mai Gudanarwa na mulkin Soja | December 9, 1993 | September 14, 1994 | Babu | |
| Temi Ejoor | Mai Gudanarwa na mulkin Soja | September 14, 1994 | August 22, 1996 | Babu | |
| Moses Fasanya | Mai Gudanarwa na mulkin Soja | August 22, 1996 | August, 1998 | Babu | |
| Anthony Obi | Mai Gudanarwa na mulkin Soja | August, 1998 | May 29, 1999 | Babu | |
| Orji Uzor Kalu | Gwamna | May 29, 1999 | May 29, 2007 | PDP, PPA | Elected on PDP platform, switched to Progressive Peoples Alliance (PPA). |
| Theodore A. Orji | Gwamna | May 29, 2007 | May 29, 2015 | PPA | |
| Okezie Ikpeazu[3][4] | Gwamna | May 29, 2015 | May 29, 2023 | PDP | |
| Alex Chioma Otti[5] | Gwamna | May 29, 2023 | Incumbent | LP |
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Nigerian states". Rulers.org. Retrieved 2008-01-29.
- ↑ Ugbede, Lois (January 4, 2019). "ANALYSIS: How science and technology ministry fared under Ogbonnaya Onu in three years". Premium Times. Retrieved January 29, 2019.
- ↑ "Abia: Orji's shoes are big but I'll run faster — Ikpeazu". Vanguard Newspapers. 2 March 2015. Retrieved 2015-04-18.
- ↑ "APGA Faction Adopts Okezie Ikpeazu for Governor". Daily Post. 2015-04-07. Retrieved 2015-04-18.
- ↑ "Otti wins Gubertorial ticket in Abia". THISDAY . He is believed to have won the April 2015 gubernatorial elections, but was manipulated against him. LIVE. Archived from the original on 9 December 2014. Retrieved 11 December 2014.