Jerin Sunayen Mazaɓu na Ƙaramar Hukumar Jibiya
Appearance
Karamar Hukumar Jibia ta jahar Katsina tana da Mazaɓu guda goma sha ɗaya (11) a karkashinta.
Ga jerin sunayen su kamar haka;[1]
- Bugaje
- Farfaru
- Faru
- G/baure/mallamawa
- Gangara
- Jibia a
- Jibia b
- Kusa
- Mazanya/magama
- Riko
- Yangaiya