Jerin gwamnonin jihar Katsina

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search

Wannan shine jeri na gwamnonin da suka rike Jihar Katsina. A 1987 aka kirkiri jihar ta Katsina daga tsohuwar Jihar Kaduna

Suna Matsayi Shiga Ofishi Barin Ofishi Jam`iyya Karin bayani
Abdullahi Sarki Mukhtar Gwamna Satumba 1987 Yulo 1988 -
Lawrence Onoja Gwamna Yuli 1988 Disamba 1989 -
John Madaki Gwamna Disamba 1989 Janairu 1992 -
Saidu Barda Gwamna Janairu 1992 Nuwamba 1993 NRC
Emmanuel Acholonu Soja 9 Disamba 1993 22 Ogas 1996 -
Samaila Bature Chamah Soja 22 August 1996 August 1998 -
Joseph Akaagerger Soja Ogas 1998 Mayu 1999 -
Umaru Musa Yar'Adua Gwamna 29 Mayu 1999 29 Mayu 2007 PDP Zababben shugaban kasar Najeriya a Afrilu 2007
Ibrahim Shema Gwamna 29 Mayu 2007 29 Mayu 2015 PDP
Aminu Bello Masari Gwamna 29 Mayu 2015 Zuwa yau APC


References[gyara sashe | Gyara masomin]

  • "Nigerian Federal States". WorldStatesmen. Retrieved 2009-11-30.