Jerin sunayen sarakunan jihar Bariba ta Kwande
Appearance
Jerin sunayen sarakunan jihar Bariba ta Kwande | |
---|---|
jerin maƙaloli na Wikimedia |
Wannan shine jerin sunayen sarakunan jihar Bariba ta Kwande.[1]
Jerin Sarakunan Jihar Bariba (Borgu) ta Kouande
[gyara sashe | gyara masomin]Yankin da ke cikin Benin a yau.
Ana kiran sarkin Kouande da sunan "Bagana" ma'ana (Bull da harshen Ingilishi) ko Ƙaƙƙarfa da Yaren Hausa.
Banga = Sarki.
Lokaci | Mai ci | Bayanan kula |
---|---|---|
1709 | Foundation of Kwanda state | |
1790 zuwa 1804 | Woru Wari I Taburufa, Banga | |
1804 zuwa 1816 | Woru Suru I Baba Tantame, Banga | |
1816 zuwa 1833 | Soru I, Banga | |
1833 zuwa 1833 | Bio Doko, Banga | |
1833 zuwa 1852 | Buku Ya Dari Ginimu Siku, Banga | |
1852 zuwa 1883 | Wonkuru Tabuko, Banga | |
1883 zuwa 1897 | Woru Wari II, Banga | |
5 Maris 1898 zuwa 2 Mayu 1904 | Suanru, Banga | |
Mayu 1904 zuwa Fabrairu 1929 | Gunu Deke, Banga | |
9 Disamba 1929 zuwa 19 Janairu 1943 | Woru Suru II, Banga | |
4 Satumba 1943 zuwa Yuli 1949 | Soru II, Banga | |
1 Janairu 1950 zuwa 11 Yuli 1957 | Woru Wari III Tunku Cessi, Banga | |
20 Janairu 1958 zuwa 1961 | Imoru Dogo, Banga |
Duba kuma
[gyara sashe | gyara masomin]Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Benin traditional polities". Rulers.org. Retrieved 2014-06-18.