Jump to content

Jibrin Babale

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jibrin Babale
Rayuwa
Haihuwa 1960 (64/65 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

Jibrin Babale (an haife shi a ranar 13 ga watan Afrilu 1960) [1] an zaɓe shi a matsayin ɗan majalisar wakilai mai wakiltar mazaɓar tarayya ta Damaturu/Gujba/Gulani/Tarmuwa ta jihar Yobe, Najeriya, ya karɓi ragamar mulki a ranar 29 ga watan Mayu 2007. Ɗan jam'iyyar PDP ne. [2]

Rayuwa ta sirri da ilimi

[gyara sashe | gyara masomin]

Babale ya halarci kwalejin horar da malamai a lokacin a Maiduguri jihar Borno. Yana da aure yana da ‘ya’ya huɗu. [1]

  1. 1.0 1.1 Adeolu (2017-03-02). "JIBRIN, Hon. Babale". Biographical Legacy and Research Foundation (in Turanci). Retrieved 2024-11-04. Cite error: Invalid <ref> tag; name "musaddam" defined multiple times with different content
  2. "Citizen Science Nigeria". citizensciencenigeria.org (in Turanci). Retrieved 2024-11-04.