Jigi Bola

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jigi Bola
Bayanai
Ƙasa Najeriya

Jigi Bola aikin duba ido kyauta ne ga yan Legas. Tsohon Gwamnan Jihar Legas Sanata Ahmed Bola Tinubu ne ya gabatar da shi a shekarar 2001. [1]

Ra'ayi[gyara sashe | gyara masomin]

shirin rigakafin makanta ne, magani da wayar da kan jama'a wanda ya ta'allaka kan grass root. Ana gudanar da shirin ne a karkashin ma’aikatar lafiya ta jihar. Shirin ya kasance wani shiri ne a faɗin jihar wanda ke juyawa a tsakanin dukkan shiyyoyin jihar.

Sabuwar Jigi Bola[gyara sashe | gyara masomin]

Shekaru 11 bayan kaddamar da Jigi Bola da gwamnatin Sanata Ahmed Bola Tinubu ta kaddamar, Sanata Gbenga Bareehu Ashafa ya farfaɗo da shirin ta hanyar raba gilashin ido ga 'yan Legas. [2] [3] [4]

Duba kuma[gyara sashe | gyara masomin]

Bola Tinubu

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Empty citation (help)Office of the Governor, Lagos State (13 March 2008). "Speeches: Free Eye Screening & Surgery (Jigi Bola) Program for Epe Zone". Retrieved 22 November 2016.
  2. Empty citation (help)Akoni, Olasunkanmi (30 March 2012). "Ashafa revives Jigi Bola". vanguard. Retrieved 1 October 2015.
  3. Empty citation (help)"Ashafa revives Jigi Bola". The Nation Newspaper. Retrieved 1 October 2015.
  4. Empty citation (help)"ex Lagos commissioner leke pitan is the most experienced aspirant in the guber race". citypeople. Archived from the original on 2 October 2014. Retrieved 1 October 2015.