Jodhi May
Jodhi May | |
---|---|
Rayuwa | |
Cikakken suna | Jodhi Tania Edwards |
Haihuwa | Landan, 8 Mayu 1975 (49 shekaru) |
ƙasa | Birtaniya |
Harshen uwa | Turanci |
Karatu | |
Makaranta |
Wadham College (en) The Camden School for Girls (en) |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | jarumi, ɗan wasan kwaikwayo, stage actor (en) , dan wasan kwaykwayo mai magana amma ba a ganin shi a fim, mai tsara fim da darakta |
Kyaututtuka |
gani
|
IMDb | nm0562003 |
Jodhi Tania May ( nee Hakim-Edwards ; 8 Mayu 1975) yar wasan fim ce, mai wasan kwaikwayo ta talabijin. Ita ce mafi karancin shekaru data samu kyautar Best Actress a bikin nuna fina-finai na Cannes, don <i id="mwEg">A World Apart</i> (1988). Sauran fitowar finafinan da suka hada da The Last of Mohicans (1992), Sister My Sister (1994), da A Quiet Passion (2016).
An haife ta Jodhi Tania Hakim-Edwards a shekarar 1975 a garin Camden Town, London . [1] Daga baya aka canza mata suna zuwa Jodhi Tania May.
Mahaifiyarta, Jocelyn Hakim, malama ce mai koyar da al'adun Faransanci-Baturke wanda a matsayin daliba ta shirya ta auri mai zane-zane Malcolm McLaren don samun tazama yar'ƙasa, [2] biya shi £ 50 don ya aure ta a ofishin rajista na Lewisham a 1972. Sun sake daga baya, wani yunkuri wanda ya yiwa kakarsa tsohuwar McLaren £ 2,000. [3] [4] Jodhi bata bayyana mahaifinta ga jama'a ba, ban da cewa shi Bajamushe ne. Ta yi karatu a makarantar Camden don 'Yan mata .
May tafara shirin fim tana da shekara 12 ga A World Apart (1988). Ga rawan data taka yasa tasamu kyautar Best Actress award a 1988 Cannes Film Festival, ta karba kyautar tare da jarumai Barbara Hershey da Linda Mvusi.
Bayan da take karatun English a Wadham College, Oxford, ta cigaba da fitowa a shirye-shirye ajere ajere tun fara fim dinta na farko, da kuma ganinta a shirye shiryen telebijin.
Aiki
[gyara sashe | gyara masomin]Fitattun shirye shiryen ta, ta fito amatsayin Alice Munro a fim din Michael Mann's The Last of the Mohicans, Lea Papin a Sister My Sister, Florence Banner a Tipping the Velvet, Anne Boleyn a farkon fara The Other Boleyn Girl, da kuma Sabina Spielrein a wasan The Talking Cure.
A 2002, May ta rubuta da yin darektin wani gajeren fim mai suna Spyhole.
A Augusta 2005, May ta fito a Blackbird daga David Harrower tare da Roger Allam a Edinburgh Festival a shirin German director Peter Stein. An mayar da shirin Albery Theatre, London a February 2006 kuma ta samu kyautar best new play award.[Ana bukatan hujja]
A 2010, ta fito amatsayin Kay a Mark Haddon's play Polar Bears acikin Donmar Warehouse.
May ta fito Janet Stone acikin 2011 noir thriller I, Anna, tare da Gabriel Byrne, Charlotte Rampling, Eddie Marsan, da Honor Blackman.
A 2015, Ta fito a Season 5 premiere na HBO series Game of Thrones.
A 2019, ta fito Queen Calanthe acikin shirin telebijin The Witcher, Netflix's live-action na shahararren littafin Andrzej Sapkowski.
Fina-finai
[gyara sashe | gyara masomin]Shekara | Fim | Rawa | Bayanai |
---|---|---|---|
1988 | <i id="mwew">A World Apart</i> | Molly Roth | Cannes Film Festival Award for Best Actress Evening Standard British Film Award for Most Promising Newcomer |
1990 | Max and Helen | Miriam Weiss | TV film |
The Gift | Sonia Parsons | TV miniseries | |
Eminent Domain | Ewa | ||
1991 | For the Greater Good | Rose Kellner | TV film |
1992 | <i id="mwng">The Last of the Mohicans</i> | Alice Munro | |
1994 | <i id="mwpQ">Second Best</i> | Alice | |
Sister My Sister | Lea | Valladolid International Film Festival Award for Best Actress | |
1995 | Signs and Wonders | Claire Palmore | TV film |
The Scarlet Letter | Pearl | Voice | |
1997 | The Gambler | Anna Snitkina | Silver Dolphin Award for Best Actress |
The Woodlanders | Marty South | ||
1999 | <i id="mwzQ">Aristocrats</i> | Lady Sarah Lennox | TV miniseries |
<i id="mw1A">Warriors</i> | Emma | TV film | |
<i id="mw2g">The Turn of the Screw</i> | The Governess | TV film | |
2000 | <i id="mw4Q">The House of Mirth</i> | Grace Julia Stepney | |
2001 | Dish | Mo | Short |
Round About Five | Bicycle Courier | Short | |
2002 | <i id="mw8w">Tipping the Velvet</i> | Florence Banner | TV series |
<i id="mw-Q">The Escapist</i> | Christine | ||
<i id="mw_w">Daniel Deronda</i> | Mirah Lapidoth | TV film | |
2003 | <i id="mwAQY">The Other Boleyn Girl</i> | Anne Boleyn | TV film |
<i id="mwAQw">The Mayor of Casterbridge</i> | Elizabeth Jane | TV film | |
2004 | Blinded | Rachel Black | |
2005 | On a Clear Day | Angela | |
Bye Bye Blackbird | Nina | ||
Friends and Crocodiles | Lizzie Thomas | TV film | |
<i id="mwASw">The Best Man</i> | Tania | ||
The Man-Eating Leopard of Rudraprayag | Jean Ibbotson | TV film | |
2006 | Land of the Blind | Joe's Mother | Uncredited |
The Amazing Mrs Pritchard | Miranda Lennox | TV series (6 episodes) | |
2007 | Nightwatching | Geertje | |
<i id="mwAUw">The Street</i> | Jean Lefferty | TV series (1 episode: "Episode No.2.6") | |
2008 | Flashbacks of a Fool | Evelyn Adams | |
Einstein and Eddington | Elsa Einstein | TV film | |
<i id="mwAWA">Defiance</i> | Tamara Skidelsky | ||
2009 | <i id="mwAWc">Emma</i> | Anne Taylor | TV miniseries (4 episodes) |
Sleep With Me | Lelia | TV film | |
2010 | Blood and Oil | Claire Unwin | TV film |
<i id="mwAXg">Strike Back</i> | Layla Thompson | TV series (6 episodes) | |
2011 | The Jury II | Katherine Bulmore | TV series (5 episodes) |
I, Anna | Janet Stone | ||
2012 | Ginger & Rosa | Anoushka | |
The Scapegoat | Blanche | ||
2013 | The Ice Cream Girls | Poppy Carlisle | |
2014 | The Crimson Field | Adelinde Crecy | TV series (1 episode) |
Common | Coleen O'Shea | ||
2015 | Game of Thrones | Maggy the Frog | TV series (1 episode: "The Wars to Come") |
A.D. The Bible Continues | Leah, wife of Caiaphas | TV series (Main cast, 12 episodes) | |
Crossing Lines | Evelyn St. Clair | TV series (1 episode: "Lost and Found") | |
2016 | A Quiet Passion | Susan Gilbert | |
2017 | Let Me Go | Beth | Best Ensemble (Jury Award) |
Genius | Helen Dukas | TV series (2 episodes) | |
2018 | Scarborough | Liz | |
Down a Dark Hall | Heather Sinclair | ||
Moving On | Rachel | TV series (1 episode: "Invisible") | |
2019 | Gentleman Jack | Vere Hobart | TV series (4 episodes) |
The Warrior Queen of Jhansi | Queen Victoria | ||
<i id="mwAfc">The Witcher</i> | Queen Calanthe | TV series | |
2020 | Small Axe | Selma James | Filming |
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]Haɗin waje
[gyara sashe | gyara masomin]- Jodhi May on IMDb