Jump to content

Joe Mensah (dan dambe)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Joe Mensah (dan dambe)
Rayuwa
Haihuwa 4 ga Augusta, 1945 (78 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a boxer (en) Fassara

Joe Mensah (an haife shi 4 ga watan Agusta a shekara ta alif ɗari tara da arba'in da biyar 1945) ɗan wasan damben Najeriya ne. Ya yi fafatawa a gasar welterweight ta maza a gasar wasannin bazara ta 1972 . [1]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Joe Mensah Olympic Results". Olympics at Sports-Reference.com. Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 17 December 2018.