Joel Biggie Matiza

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Joel Biggie Matiza
Minister of Transport and Infrastructural Development (en) Fassara

25 Satumba 2018 - 22 ga Janairu, 2021
Governor of Mashonaland East Province (en) Fassara

Disamba 2014 - 6 ga Yuli, 2015
member of parliament (en) Fassara

1999 - 22 ga Janairu, 2021
District: Murehwa South (en) Fassara
Member of the National Assembly of Zimbabwe (en) Fassara


Member of the National Assembly of Zimbabwe (en) Fassara


Member of the National Assembly of Zimbabwe (en) Fassara

Rayuwa
Haihuwa Murewa (en) Fassara, 17 ga Augusta, 1960
ƙasa Zimbabwe
Mutuwa Harare, 22 ga Janairu, 2021
Makwanci National Heroes Acre (en) Fassara
Yanayin mutuwa Sababi na ainihi (Koronavirus 2019)
Karatu
Makaranta Kwalejin Taraiya Kano
University of Derby (en) Fassara
Jami'ar Ahmadu Bello
Chinhoyi University of Technology (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa da Masanin gine-gine da zane

Joel Biggie Matiza an hife shi a 17 ga watan Augustan 1960 a Murewa, Mashonaland a Iyalin Shona, shine da na farko a cikin ahalinsa su shidda maza hudu mata biyu .[1]

Karatu[gyara sashe | gyara masomin]

Ya shiga makarantar firamare a makarantu da dama, Nyamutumbu da kambarami duka a Murewa, sai kuma Monte Casino Mission daga b1966 zuwa 1972, daga nan ya tafi Murewa High School inda yayi matakin gaba na Sakandare a 1973 zuwa 1975. Ya yi katratu a Nigerian Federal Governnmert College a kano dake Najeriya daga nan ya tafi jami'ar Ahmadu Bello dake Zarriya in ya karanci Bsc.Architecture ilimin gine-gine sannan yayi karatun digirinsa na biyu a bangaren Strategic Management daga JAmi'ar Derby, a A shekara ta 2020 ya samu shaidar digiri na ukku wato Doctarate Digiri a bangaren Business Administration daga Jami'ar Kimiya da fasaha ta Chinhoyi.[2]

Gwagwarmaya[gyara sashe | gyara masomin]

Aiki[gyara sashe | gyara masomin]

BAyan dawowarsa daga NAjeriya don yi karatu, matiza yayi aiki da wani kamfanin gine gine kafin mai'aikatar kula da raya birane ta dauke shi aiki daga bayua, ya kasance yana da rijista da kungoyar kwararrun masana harkokin gini na kasar zimbabwe, Matiza ya smar da kamfaninsa na Studio Arts Inc a shekrar ta 1991 aiyukkan su sun kunshi zanawa kasar zimbabwe ta zamani, kuma su suka gyara ginin ma'aikatar Victoria Falls Airport wanda suka kammaa a 2016. [3][4][5]

Mutuwa[gyara sashe | gyara masomin]

Joel Matiza ya rasu sakamakion cutar annobar Corona a shekara ta 2021, lokacin da cutar ta barke a kasar zimbabwae, yayi jinya a asibitin killacewa kafin ya rasu.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Staff (27 January 2021). "Obituary Dr Joel Biggie Matiza". The Herald (Zimbabwe). Archived from the original on 29 January 2021
  2. Staff (27 January 2021). "Obituary Dr Joel Biggie Matiza". The Herald (Zimbabwe). Archived from the original on 29 January 2021
  3. "Victoria Falls Airport". Studio Arts Inc
  4. "The New Parliament". Studio Arts Inc. Archived from the original on 31 July 2017
  5. "Upgraded airport opens up tourism around Victoria Falls". Future Airport. Global Trade Media. Archived from the original on 26 July 2017