Jump to content

Jonathan Armogam

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jonathan Armogam
Rayuwa
Haihuwa Cape Town, 9 ga Janairu, 1981 (43 shekaru)
ƙasa Afirka ta kudu
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Avendale Athletico (en) Fassara2002-2004
Bush Bucks F.C. (en) Fassara2004-2006
Santos F.C. (en) Fassara2006-2008
Vasco da Gama (South Africa)2008-2011
Santos F.C. (en) Fassara2011-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Lamban wasa 34

Jonathan David Armogam (an haife shi a ranar 9 ga watan Janairu shekara ta alif ɗari tara da tamanin da ɗaya 1981 a Cape Town, Western Cape) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Afirka ta Kudu wanda ya taka leda a Vasco da Gama da Engen Santos a gasar ƙwallon ƙafa ta Premier . [1] Zai iya taka leda a matsayin dan wasan tsakiya da dan wasan gaba .

  1. Jonathan Armogam at Soccerway