Joseph Olatunji Ajayi
Appearance
| mutum | |
| Bayanai | |
| Bangare na |
Nigerian senators of the 4th National Assembly (en) |
| Jinsi | namiji |
| Ƙasar asali | Najeriya |
| Suna | Joseph |
| Sunan dangi | Olatunji |
| Shekarun haihuwa | 21 ga Augusta, 1940 |
| Wurin haihuwa | Jahar Ekiti |
| Harsuna | Turanci |
| Sana'a | ɗan siyasa |
| Muƙamin da ya riƙe | mamba a majalisar dattijai ta Najeriya |
| Ilimi a |
University of London (en) |
| Ɗan bangaren siyasa |
Alliance for Democracy (en) |
Joseph Olatunji Ajayi: An zaɓe shi a matsayin Sanata mai wakiltar Ekiti ta Arewa a jahar Ekiti, Najeriya a farkon jamhuriya ta huɗu ta Najeriya, wanda ke takara a dandalin jam'iyyar Alliance for Democracy (AD). Ya fara aiki a ranar 29 ga watan Mayun 1999.[1]
Bayan ya hau kan kujerar sa a majalisar dattawa an naɗa shi shugaban kwamitin yawon buɗe ido da al'adu sannan kuma memba a kwamitocin da'a, harkokin cikin gida da yaɗa labarai.[2]