Joshua Lidani
Appearance
| mutum | |
| Bayanai | |
| Jinsi | namiji |
| Ƙasar asali | Najeriya |
| Suna | Joshua |
| Shekarun haihuwa | 1 Oktoba 1957 |
| Sana'a | ɗan siyasa |
| Muƙamin da ya riƙe | mamba a majalisar dattijai ta Najeriya da mamba a majalisar dattijai ta Najeriya |
| Ilimi a | Jami'ar Ahmadu Bello |
| Ɗan bangaren siyasa | Peoples Democratic Party |
Joshua M. Lidani (an haife shi ranar 1 ga watan Oktoban 1957) tsohon Sanata ne mai wakiltar Gombe ta Kudu a Jihar Gombe, Najeriya.[1] Kafin a zaɓe shi a 2011, ya yi aiki da doka.[2] Ɗan jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ne.