Juan Botella
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa | Mexico, 4 ga Yuli, 1941 |
| ƙasa | Mexico |
| Mutuwa | Mexico, 17 ga Yuli, 1970 |
| Ƴan uwa | |
| Ahali | Virgilio Botella (mul) |
| Karatu | |
| Harsuna | Yaren Sifen |
| Sana'a | |
| Sana'a | competitive diver (en) |
Mahalarcin
| |
| Tsayi | 170 cm |
Juan Botella Medina (ranar 4 ga watan Yulin 1941 - ranar 17 ga watan Yulin shekarar 1970) ɗan ƙasar Mexico ne. An haife shi a birnin Mexico.
Ya yi takara ga Mexico a gasar Olympics ta bazarar 1960 da aka gudanar a Rome, inda ya ci lambar tagulla a gasar tseren ruwa ta maza.[1]
Mutuwa
[gyara sashe | gyara masomin]Ya mutu a ranar 17 ga watan Yulin 1970, a Basurto, Mexico City, yana aiki a kan ƙasidarsa kan gine-gine, saboda fama da hauhawar jini na dogon lokaci.[ana buƙatar hujja]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Juan Botella MEX". Olympic.org. Retrieved March 24, 2019.