Jules Koundé
Jules Koundé | |||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||
Cikakken suna | Jules Olivier Koundé | ||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | 14th arrondissement of Paris (en) , 12 Nuwamba, 1998 (25 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa |
Faransa Benin | ||||||||||||||||||||||||||||||
Harshen uwa | Faransanci | ||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||
Harsuna | Faransanci | ||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga baya | ||||||||||||||||||||||||||||||
Nauyi | 70 kg | ||||||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 180 cm |
Jules Olivier Koundé ( French pronunciation: ʒyl ɔlivje kunde] ; an haife shi ne a ranar 12 ga watan Nuwamba a shekarata 1998) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne dan asalin kasar Faransa wanda ke taka leda a matsayin ɗan baya na tsakiya ko kuma na dama ga ƙungiyar kwallon kafa ta La Liga wato Barcelona da ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Faransa .
Aikin kungiya
[gyara sashe | gyara masomin]Bordeaux
[gyara sashe | gyara masomin]Koundé ya fara buga wasa na farko ne a kungiyar kwallon kafa ta Bordeaux a gasar Coupe de France a inda suka sha kaye na ci 2-1 a waje da US Granville a zagaye na 64 a ranar 7 ga Janairu 2018, yabuga duka cikakkun mintuna 90 na lokacin al'ada da cikakken mintuna 30 na karin lokaci. Ya fara wasansa na farko a gasar Ligue 1 a Bordeaux a wasan da suka doke Troyes da ci 1-0 mai ban hausi a ranar 13 ga watan Janairu na shekarar 2018. A ranar 10 ga watan ne Fabrairu 2018, Koundé ya zura kwallonsa ta farko a wasan da suka doke Amiens da ci 3-2 a gida. ita ce kwallonsa ta farko a gasar Ligue 1 da kuma kwallonsa ta farko da ya ci wa kungiyar ta Bordeaux.
Sevilla
[gyara sashe | gyara masomin]A ranar 3 ga watan Yuli,na shekarar 2019, ya rattaba hannu a kungiyar kwallon kafa ta Sevilla wanda suke a kasar andalus. An bayar da rahoton kuɗin canja wurin da aka biya zuwa Bordeaux a matsayin € 25 miliyan. A kakar wasansa ta farko a Sevilla, ya taimaka wa kungiyar ta lashe gasar cin kofin zakarun Turai ta UEFA Europa a tarihinta na karo na shida kuma ya kasance cikin tawagar da ta fi fice a gasar.
Barcelona
[gyara sashe | gyara masomin]A ranar 29 ga watan Yuli a shekarar 2022, kungiyar ta Barcelona ta ba da sanarwar yarjejeniya da Sevilla don canja wurin Koundé. Koundé bai buga wasan farko da Barcelona ta yi da Rayo Vallecano a gasar La Liga ba saboda kungiyar basu kai ga yi masa rajista ba saboda sun wuce iyakar albashin gasar. Haka kuma bai buga wasa na biyu da Barcelona ta yi da Real Sociedad ba a ranar 21 ga watan Agusta saboda wannan dalili. anyiwa Kounde rajista tare da La Liga ne a ranar 26 ga Agusta kuma ya fara halarta a hukumance a kungiyar kwanaki biyu bayan nasarar 4-0 a kan Real Valladolid a Camp Nou .
Hotuna
[gyara sashe | gyara masomin]-
Kounde
Ayyukan kasa da kasa
[gyara sashe | gyara masomin]Rayuwa ta sirri
[gyara sashe | gyara masomin]Koundé rabin dan kasar Benin ne kuma rabin dan kasar Faransa.
Kididdigar sana'a
[gyara sashe | gyara masomin]Kungiya
[gyara sashe | gyara masomin]Club | Season | League | National cup | League cup | Europe | Other | Total | |||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Division | Apps | Goals | Apps | Goals | Apps | Goals | Apps | Goals | Apps | Goals | Apps | Goals | ||
Bordeaux | 2017–18 | Ligue 1 | 18 | 2 | 1 | 0 | 0 | 0 | 0 | 0 | — | 19 | 2 | |
2018–19 | Ligue 1 | 37 | 0 | 1 | 0 | 3 | 0 | 10[lower-alpha 1] | 2 | — | 51 | 2 | ||
Total | 55 | 2 | 2 | 0 | 3 | 0 | 10 | 2 | — | 70 | 4 | |||
DD | 2019–20 | La Liga | 29 | 1 | 2 | 1 | — | 9Cite error: Invalid <ref> tag; refs with no name must have content
|
0 | — | 40 | 2 | ||
2020–21 | La Liga | 34 | 2 | 7 | 1 | — | 7[lower-alpha 2] | 1 | 1[lower-alpha 3] | 0 | 49 | 4 | ||
2021–22 | La Liga | 32 | 2 | 3 | 1 | — | 9[lower-alpha 4] | 0 | — | 44 | 3 | |||
Total | 95 | 5 | 12 | 3 | — | 25 | 1 | 1 | 0 | 133 | 9 | |||
Barcelona | 2022–23 | La Liga | 16 | 0 | 3 | 0 | — | 5[lower-alpha 5] | 0 | 2[lower-alpha 6] | 0 | 26 | 0 | |
Career total | 166 | 7 | 17 | 3 | 3 | 0 | 40 | 3 | 3 | 0 | 229 | 13 |
Tawagar kasa | Shekara | Aikace-aikace | Manufa |
---|---|---|---|
Faransa | 2021 | 7 | 0 |
2022 | 11 | 0 | |
Jimlar | 18 | 0 |
Girmamawa
[gyara sashe | gyara masomin]Sevilla
- UEFA Europa League : 2019-20
Barcelona
- Supercopa de España : 2022-23
Faransa
- UEFA Nations League : 2020-21
- FIFA ta zo na biyu a gasar cin kofin duniya : 2022
Mutum
- UEFA Europa League Squad of the Season: 2019–20
- La Liga Team of the Season: 2021–22
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]
Cite error: <ref>
tags exist for a group named "lower-alpha", but no corresponding <references group="lower-alpha"/>
tag was found