Kabala West
Appearance
| Bayanai | |
|---|---|
| Iri | Sashen gudanarwa |
| Ƙasa | Najeriya |
Kabala West, wani yanki ne a cikin garin Kadunan za Najeriya. Lambar Zip ita ce 800263. Ƙungiya ce a garin Kaduna kuma tana ƙarƙashin ƙaramar hukumar Kaduna ta Kudu a jihar Kaduna.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.